Hausa videos at YouTube
Posted by hausaonline on Wednesday, July 19, 2006
These days, there is a great hype about the internet video search tool YouTube. I have tried to find videos in Hausa, and in fact, there were a few. One user named Habeebi has put a few private videos from a trip to Niger, for example. There are videos in other languages, too, e.g. Fulani, Swahili, etc.
I guess there may be more in Hausa in future.
This entry was posted on Wednesday, July 19, 2006 at 11:50 am and is filed under Hausa. Tagged: Culture, Links, Listening, Media, YouTUbe. You can follow any responses to this entry through the RSS 2.0 feed. You can leave a response, or trackback from your own site.





Hauwau said
please am living in malaysia yaza ayi in samu hausa at youtube
KAULLE said
BAYAN KIN BUDEE GOOGLE,KI SHIGA YOUTUE HAUSA MUSIC,ZAI BUDU,SAI KA ZAABI MUSIC DA KIKEE SOO.IDAN ZAA KA YI DOUWNLOAD MUSIC KUMA,SAI KI BUDE GOOGLE DABANG KUMA,KI SHIGA DOUWNLOAD YOUTUBE VIDIO,SAI KI ZAABI “DOUWNLOAD AND SAVE ANY VIDIO FROM YOUTUBE……….” ,BAYAN HAKA,ZAA KI GA PAGE NANG YA BUUDU.KIYI COPY AND COPY ADRESS WEBSITE,KIYI VALIDATING DOUWNLOAD.
Hausaonline said
Dear Hauwau,
try the following link: http://www.youtube.com/results?search_query=hausa&search=Search
It should give you a number of results, but unfortunately not all of them are of good quality.
ummuhani said
HI i am from sudan plz how to watch hausa film?help me i miss it.
MUHAMMAD GIADE said
Salam yaya azumi Allahu ya bamu dimbin ladan dake cikin wannan wata mai alfarma. To koda yake baki sanni ba ko? sunana Muhammad Giade daga Nigeria domin naga kinason bayanin yadda zakiyi ki rika kallon hausa films to gashi ko:
BAYAN KIN BUDEE GOOGLE,KI SHIGA YOUTUE HAUSA MUSIC,ZAI BUDU,SAI KA ZAABI MUSIC DA KIKEE SOO.IDAN ZAA KA YI DOUWNLOAD MUSIC KUMA,SAI KI BUDE GOOGLE DABANG KUMA,KI SHIGA DOUWNLOAD YOUTUBE VIDIO,SAI KI ZAABI “DOUWNLOAD AND SAVE ANY VIDIO FROM YOUTUBE……….” ,BAYAN HAKA,ZAA KI GA PAGE NANG YA BUUDU.KIYI COPY AND COPY ADRESS WEBSITE,KIYI VALIDATING DOUWNLOAD. Bye till i hear from you ar u in facebook?
Sagir Amin said
Assalamu alaikum ya yan’uwa na ubangiji yabamu sa da rabo mai amfani duniya da lahira amin Allah kuma ya yantamu cikin bayi nagari ya kuma sa mudace da falalar wannan wataan mai alfarma amin.
mohd said
hello iam in nigeria iwill gewt it ror yu
haleema yadudu said
hi.hauwa how are u?visit google and type the name of the hausa film you want to watch.and u will watch it.
Abdul Abubakar said
please i like to be a member
Hausaonline said
You can find many Hausa video clips using the following link: http://video.google.com/videosearch?q=Hausa. You don’t need to become a member of any services in order to watch them. You may need to install the correct media playing software on your computer, though.
isaka said
hausa movie free
hafsah said
salam…pls i live in cairo kuma ina son in samu email add na rahma abdulmajid marubuciyar hausa novels.
adam a gadare said
assalama alaikum yan’uwa,dafatan kunanan lafiya bawani abu bane yasani narubuta wannan wasiki dansaboda akan film’s din da’akeyi yanxu ne
useibert said
@hafsah:
Wish I could help you. Does anyone know that address?
Also: All you Hausa writers: Would you like to publish your novels on a blog, like the one here? I could give you some hints on how to do that. Maybe I will write a post on that topic soon.
auwal saad said
yargidanmajid@yahoo.com.address din rahma
sanusi said
ina zaune a kuwait don Allah Inabukatar kalon films na hausa nagode
musa said
hey haba yakamata ace mu yan arewa da muke abroad musa mu wani website da zamu ke kallan dramar hausa, gaskiya u guyz hv 2 do smtin ko bakwa kishin mu ne kamar yadda muke naku?pls do smtin
useibert said
@Musa:
I like your code-mixing. Gaskiyarka, it would be nice if one could see Hausa video online. Not only for “yan arewa”, but also for Hausa learners. What you can find at YouTube is mostly short music video clips. Some drama would be nice for a change.
Allah ya kai mu sabon shekara!
Sefinat Usman said
Hi,
I like hausa music and i want to download it to my phone and i can not get it from here. How can i download hausa music to my phone of PC.
Sefinat
KAULLE said
BAYAN KIN BUDEE GOOGLE,KI SHIGA YOUTUE HAUSA MUSIC,ZAI BUDU,SAI KA ZAABI MUSIC DA KIKEE SOO.IDAN ZAA KA YI DOUWNLOAD MUSIC KUMA,SAI KI BUDE GOOGLE DABANG KUMA,KI SHIGA DOUWNLOAD YOUTUBE VIDIO,SAI KI ZAABI “DOUWNLOAD AND SAVE ANY VIDIO FROM YOUTUBE……….” ,BAYAN HAKA,ZAA KI GA PAGE NANG YA BUUDU.KIYI COPY AND COPY ADRESS WEBSITE,KIYI VALIDATING DOUWNLOAD
useibert said
Read this post, please: http://hausaonline.wordpress.com/2008/03/24/dandali-good-place-for-hausa-audio-files/
Abdul said
Infact Hausa movies needs to develope,The end of all Hausa movies is in shame, the moment your expecting something important right there they will say ALHAMDU LILLAHI.
Infact i hate watching Hausa movies nowadays, i used to like them a lot. But now i have them, hate hate them.Please hausa producers you need to learn from Nollywood, expecially the end justified the means, but in Hausa movies the end justified nothing.
HAUSA MOVIES NEEDS TO DEVELOPE PLEEAAS. THE END OF HAUSA IS NOT JUSTIFIED THE MEANS.
Abubakar Abdulkadir Muhammad said
How can I have Safiya Musa’s contact address.
Please is important.
sakinatu said
wai har yanzun ba’a samun complete hausa movie online ne?pls help.tnx
WANI BAWAN ALLAH said
ASSALAMU ALAIKUM
yan hausa films kuji tsoron Allah kubar film din da ke lalata tarbiyar yaranmu. ku tuna fa ku musulmi ne duk abinda ku ka aikata Allah zai yi muku hisabi akansa gobe kiyama, saboda haka kuyi hattara, irin fitar tsireci da ku keyi da kuma wasu abubuwa da ku ke aikatawa duk su saba ma musulunci wanda shine addinku, kuma ku sabama aladarku ta hausawa, wadda itace mutuncinku,kun dauki aladar turawa da indiyawa wadda ta sabama addinku da aladunku, saboda haka ya kamata ku gyara.
daga dan uwanku mai sonku da alheri.
adamu misau said
na fahimchi cewar yanzu akwai web site na hausa gaskiya muna godiya ga wadanda suka kirkiro shi.ayi kokari a saukaka mana shi mu masu amfni da kalmar hausa.mun gode kwarai.
Petit Abdul said
Please hausa movies, the end of your movies does not justify the means atall.You can do better than this.
Aminu Lawal M/fashi said
Sabo da talauchi da yayi mana katutu a Najeriya ba kowa ke iya mallakar na’ura mai kwakwalwa ba,sabo da haka sai dai mu sayi kwance(watau tokunbo),su kuma akasarinsu na da ne,basu kunshi wasu na,urorin kallon vidio ba.Kamar tawan nan dana rubuto maku wannan sakon bata da Adobe flash player kuma ban san yadda zanyi in dora mata ba.Ku taimake ni.
Nine mai saurarenku Aminu Lawal M/fashi Katsina state Nigeria.
E-mail alawal35@yahoo.com
4/9/2009
jameelah said
pls helppppppppppppppppppppppppppp, am in u.s.a nd i want to be reading hausa novels.
LATEEF said
sabodame Ali Nuhu yake da bala’in jin kan tsiyane.Ai film ba hauka bane
John Moxford said
Try this link to learn hausa the best way ever possible.
Bashir Ahmad said
Salam zan iya amfani da youtube a waya ta don kallon vedio na gode
isah said
ASSlAMU yan film din hausa daga masoyinku mai sha’awar kalon film din hausa ina mai tayaku murna dangane da cegaban dakukasama. dudayake akwai wasu yankura kurai dasu ke damun yan kalon film din hausa kamar tsaraice matta a film domen gidamun dazaran a ka ga yarenya dakayan da basudace ba baza’abare mukali film din ba dun allah ina mai bada shawara asake nazare game da sutura damata ke sanyawa dakuma kalamai natarbiya.tanx
Sagir Amin said
Assalamu alaikum to na daix shawarace zanbaku yan wasan Hausa fim to agaskiya idan aka duba wasu daga cikin wasanninku agaskiya duk wanda ya zageku to Allah sai ya tambayeshi domin kuna yin abubuwan da suke faruwa ayau rayuwa talalace iyaye wasu sun mai da ya’yansu kamar dabbobi domin kuwa ayau zakaga yanmata ko maza iyayensu basu damu dasuba sun barsu kamar dabbobi to sabo da haka akwai fina finan da zakaga sun tarbiyantar da irin wannana abun ayau kuma zakaga wasu sun gyara ko dai makamancin haka to sabo da haka irin wannan suna da amfani sosai ga al’umma amma fa ni banace basayin kuskurebane a’a su yan’adam ne kamar kowa suna yin kuskure Allah ya gyarana gaba daya amin domin basu kadai keyin kuskureba ga duk mai hankali ko?
Amynah jameelu nashe said
Hello,my good friends, how r u,i hope u r fine like me. Amynah jameelu nashe Iman nur. pri.& secondary school No.2 202 b close sharada kano thanks to you, my good friends
Tangaza said
Allah sarki wai zainab indomie zatayi aure miye gaskiyar labari?
HARUNA said
Am so interesting in watching hausa movies so am so glad,to have this website i wish my dear friends will let me no so many site like this This is Email address haruna4u33@yahoo.com, am so proud to be hausa,thanks love you guys.
HARUNA said
Don allah inason downloading din hausa musics and videos a wayata amma na kasa gane site din da zan shiga domin yin haka,Hope someone will help me and where to download hausa dictionary NAGODE SAI ANJIMA, Email haruna4u33@yahoo.com.
Daha kibiya said
Freedo radio don allah kudungasamana shirin siyasar kano sai kano online.
bello said
i am very much like bbc hausa news,pls keep it up
bello said
i so much like hausa nwes.
Chiroma said
How can i get an Hausa Lad, to chart with. I am from lagos nigerua
Bakojiladan said
Don allah kubani website address din da zanyi download din hausa film.
usman said
muhdusman87@yahoo.com
funniest videos said
funniest videos…
[...]Hausa videos at YouTube « Hausa Online[...]…
Umar datti said
Salam may allah yacigaba da daukakaku ameen.
Sulaiman Yusuf (Gombawa) said
Ni kuma ina Bayelsa State Ne, Bana samun sabin Finafinan Ku
yaya Za’a yi
Faruk said
Thank u 4 ur contribution
Hauwa Mu'azu said
I am Hauwa Mu’azu i live in Bauchi. Ina son in dinga karanta littattafan Hausa na yake-yake yaya zan yi?
sulaiman dan hajiya said
ki shiga http://WWW.LITTAFIN HAUSA NA YAQI YOUTUBE.COM
RAWAWU DAN HAJIYA
abdullahi saidu said
i need it…
kabiruhassan said
allah yabamu zaman lafiya
naima ahmad yola said
freedom gud bless u
umar said
Naima ya kike hop u are ok
Rabilu ahmed said
Dan hajiya
Rabilu ahmed said
Allah yasamudace amin
usman said
karya kuke yi
Ismaeel lawal dabai said
Assalamu alaikum
yan uwana matasa ku nuna ma hauwa yanda zata shiga youtube, daga dan dabai
sulaiman dan hajiya said
assalam yan uwana musulmai muso hausa saboda shine yarenmu
aisha abdulmumini abdulbaki said
I like to watch this movie
mujittaba wada muhammad said
slm dan allah ina minna ne ina so abani labarin kano
mujittaba wada muhammad said
allah ka hadumu da masu sonmu saboda allah da annabi
ABDUL said
dan allah ina so amaimaita min tambayar filin mukyakyata,kuma dan allah yaya zanyi intura sako filin ,ko kuban lambar wayar filin ko email a taimaka GA EMAIL DINA ATURO MIN TA CIKI: ibrahimabdul6@hotmail.com
Abudul quadir said
Yahaya
Kabiru said
Slm yan hausa