Hausa letters to Radio Deutsche Welle
Posted by hausaonline on Tuesday, November 7, 2006
Recently I found that Hausa letters to the Hausa section of Radio Deutsche Welle provide very nice reading material for intermediate Hausa learners. In these letters, readers ask curious questions like the following: Wace mace ce ta fi kud’i a Duniya? (Who is the richest woman in the world?) or Wace Teku ce mafi girma a wannan Duniya tamu? (Which is the deepest ocean in the world?) These questions are then answered by one of the Hausa staff.
You can find all the questions sent to Radio Deutsche Welle and the answers given by their staff in the section called Amsoshin takardunku.
Here is a list of the topics dealt with in these letters in the last months:
- Menene hakkin D’an-adam
- Jirgin sama a Kano
- Daren Lailatul Kadri
- Mace mafi kud’i a Duniya
- Talauci a Duniya
- Wacece Shugabar K’asa ta farko
- Tarihin Ganuwar K’asar Sin
- Waye ya kirkiro wasan wuta
- Matsalolin shan Giya
- Yak’i mafi tsawo
- Tarihin Musa Dankwairo
- Tarihin Mamman Shata
- Takaddamar Gabas ta Tsakiya
- Golan da ya fi cin kwallo
- Kulab mafi D’aukaka a Turai
- Teku mafi Girma
- Haddar abubuwa
- D’an-wasa mafi tsufa a gasar kofin Duniya
- Wa ya kirkiro Danjar-kan titi
- Tarihin Golden Gate Bridge
- Yawan Al’ummar Duniya
- Yawan Mutanen Birnin New York
- Jirgin-ruwa mafi girma a Duniya
- Tarihin CN Tower ta Toronto
- Hanyar k’ark’ashin k’asa ta k’asar Ingila da Faransa
- Menene ma’anar RSVP
- Abubuwan ban Al’ajabi a Duniya
- Lambar girmamawa ta Nobel
- Menene Bamuda Triangle
- Kalar ruwan tekun Maliya
- Girgizar-k’asa mafi girma a Duniya
- Mutane masu shiru-shiru da masu yawan magana
- Menene ma’anar Boxing Day
- Tarihin Kofi Anan
- Tarihin Shugaban K’asar Sudan Umar el- Bashir
- D’an kwallo mafi kud’i a Duniya
- Tarihin Idi Amin Dada
- Asusun Taimakon Yara na Majalisar D’inkin Duniya
- Jami’a mafi girma a Nahiyar Afirka
- Tarihin K’asar Haiti





Souleymane Mal Housseini said
Gaisuwa mai yawa tare da fatan alheri ga dukkan ma aikatan sashen hausa da radio deutsche welle. Bayan dubun gaisuwa da fatan alheri ina fatan kuna lafia kamar yadda muke anan lafiya. Na rubuto wannan wasika don jin dadi shirye shiryen da yadda kuke budewa duniya kai. Allah ya kara zumumci. Inaso kuma kuaiko min saraba masu sauraro da kuma hotuna mai aikatan sashen hausa.
SOULEYMANOU MAL HOUSSEINI BP 11 GUIDER NORD CAMEROUN.
Nazeef s Mohammed said
Assalam! inafatan duk ma’aikatan shahin Hausa ta muryar radiyon Jamus suna lafiya.Atakaice shiryeshiryenku na kaitardani kwarai da gaske.sai ince, Allah yakaramuku basira, fahinta, hakuri da jumriya. amin! Dan Allah ina bukatan ku aikomini da tarin shararren mawakinnan Alh. Musa Dankwairo. N gode! Nazeef s. Mohammed, shashin fullanci muryan Najeriya Lagos.
useibert said
@Souleymane + Nazeef:
Sorry, this isn’t “Muryar Jamus”. Please read the following post:
http://hausaonline.wordpress.com/2007/11/07/sorry-this-isnt-deutsche-welle/
There, you will find their correct address.
Moussa said
je vous serais très reconnaissant si vous m’inscriviez sur la liste de vos abonnés.
useibert said
@Moussa
Ayya, wannan “blog” ba na “Muryar Jamus” ba ne. Sai ka karanta wannan bayani:
http://hausaonline.wordpress.com/2007/11/07/sorry-this-isnt-deutsche-welle/
Allah ya kiyaye.
Tukurjabo said
Mu yan nageriya muna jinjinawa rediyo jamus sashen hausa
Mustapha hutu said
Dun ALLAH radio jamus kugayawa mahukun tan najeriya, wasoso akan dukiyan talakawa ALLAH yahana dun haka duk wanda yayi to ALLAH nada yanda zai kamashi, kutunafa inba mutuwa to akway chiwo, yazu ina (rimi) ina shugaban kasa
Filin ansoshin tambayoyinku said
Wace hanyace gidan rediyon bbc kesamun kudin shiga daga tukurjabo
Filin ansoshin tambayoyinku said
Wace hanyace gidan rediyon bbc ke samun kudin albashin maaikatanta
Camila said
I am looking for a Hausa speaker (but I don’t speak Hausa). Please send an email to lw_cmartian@languageweaver.com
Thank you!
abdul aziz sani fulatan said
so please Camila, but me i am hausa man who speaks hausa back and front, but now i want to speak an english very well
Camila said
Abdul, are you still available? I am still looking for a Hausa speaker… please send an email to lw_cmartian@yahoo.com!
Nura said
Yan Najeriya mu dage da addua game da zaben 2011, don akwai rintsi
sule omo Bindawa Nigeria said
To “yan Nigeria don Allah kumubar biyewa tsofafin shuwagabannin kasarku wadanda ke bukatar mulki amman ba tawakkali.
Alh Yusif Sani said
shugabanin Nigeria dan Allah kugyara halinku.
Alh Umara said
dan ALLAH shugaban kasan najeriya kaye zabe dagaskiya kuma kabawa wanda yaci zabe.
Nasiru Hamisu said
Ra’ayina game da ra’ayoyin masu sauraro shi ne abu ne mai kyau domin kuwa kuna bawa talakawa damar fadin albarkacin bakinsu wanda kafofin yada labarai na gida ba za su basu ba, musanman ma idan ra’ayin ya shafi shuwagabanni da yan majalissu.To amma radiyan jamus me ya sa ni na turo muku ra’ayoyina da lambobin wayata amma ban ji ko daya an karanta ba.Shin ba wannan lambar ba ce 491737100428? Ko ko sai an yi rijista daku ne?
hamissou realmadrid said
to muga souwane anjiginamu an amsokudi ayi farfagandi to karkamanta saidai mutun biyu su zafeka maman ousmane kabirgemu dah damantuwa sai shege
Dr Aboki Dunah Ali said
DUTSHE WELE NA GAISHEKU DA AIKI. DA FATAN ALLAH YA TAIMAKEKU A WAYAR DA KAI WANDA KUKE MA MUTANE. ALLAH YA KARA MAKU KARFIN YIN HAKA.
BAYAN WANNAN INA ROKONKU KU TAIMAKA MANI DA EMAIL ADDRESS NA Dr GARBA MALUMFASHI WANDA YAKE DA ZAMA A SCOTLAND (BRITAIN) NA TABA JI KUNYI TATTAUNAWA DASHI, AKWAI ABIN DA ZAN NAIMI FAHIMTA DAGA GARESHI. MAI SAURARONKU A KULLUM.
ZAKU IYA TURO MANI TA EMAIL ADDRESS NAWA
abdul aziz sani fulatan said
radio jamus sannunku da aiki kuma muna gediya game da jimirin da kukeyi wajen aiki bil hakki da gaskiya, ku mika min sakon gaisuwa ta musamman ga ilahirin ma aikatanku sannan kumi ka min gaisuwa ta musamman ga mahaifin alhaji sani abubakar fulatan sarkin noma da iyalanshi da yan uwa da abokan arziki, sannan kuma abokaina kamar anas isah da sauran manyan abokaina wadanda lokaci bazai bari na ambace su ba. ku huta lafiya mai saurarenku a koda yaushe abdul aziz sani abubakar fulatan karamar hukumar rogo jihar kano daga nigeria
abdul aziz sani fulatan said
wannan gidan radio na ku lallai ya zama uwa maba da mama, domin kuwa uwa ta gari ita ce ke bawa yayanta nono mai kyau, lallai mun tabbata kuna shayar damu labarai masu fa ida da kuma amfani.
ina gaishe ku a madadin abokai na dake garin fulatan karamar hukuymar rogo jihar kano nigeria.
ina bukatar ku rika turamin sako zuwa ga e-mail dina : amashfulatan@yahoo.com
jamilu umar j said
Aslamu alaikum sashin hausa radio deutsche welle mudai ba abunda zamuce da wannan gidan radio saida Allah yabar zumunci bayanhaka inaso kusani cikin jerin masu saurarenku daga Jamilu umar j anguwar jankai Gombe state.
Sani Masu Gombe said
Assalam! inafatan duk ma’aikatan shahin Hausa ta muryar radiyon Jamus suna lafiya.Atakaice shiryeshiryenku na kaitardani kwarai da gaske.sai ince, Allah yakaramuku basira, fahinta, hakuri da jumriya. amin!don Allah ina tambaya akan WRESTLING wai da gaskene? ko shirine kawai?
Camila said
I am looking for a Hausa speaker… please send an email to lw_cmartian@yahoo.com
Aboubacartakaya said
Dan allah ku’aikomin adress na e-mail hausa deutibele
useibert said
Ga shi nan: info@dw-world.de
Auwal Dahiru said
jinjina ta musamman ga ma’aikatan radio jamus.bayan gaisuwa ina son ko turumun hotonan ma’aikatanko nagode nene Auwalu Dahiru daga Yelwan tudu Bauchi Nigeria TEL. 08094722490
Kabir Yahuza Funtua. said
Dafatan alkhairi gareku. Ina fatan zaku fadakar da mahukuntan Nijeria,da sudaina maganar basu da kudin da zasu biya mafi karancin albashi na 18,000. Idan ba Nijeria ba,wace kasace magidanci yake karbar mafi karancin albashi na naira 7,000 awata sannan kuma yana biyan kudin wutar lantarki da batama sam,har naira 2,500,awata? kumama wai har suna kiran da cewa tayi arha. To shawarata dai suyi adalci tunkafin talakawa su idasa kangarewa. Yanboko haram dai sun isa misali. Nagode, naku, Kabir Yahuza Funtua
Auwal adam sj said
Don Allah shugabanninmu na najeriya ku gyara halayenku kuma ayi yaki da cin hanci da rashawa a samar wa matasa aikinyi kuma shi cin hanci yanzu ya zama ruwan dare a makarantu kuma daga canne mutane ke lalacewa, na godear wa matasa aikinyi kuma shi cin hanci yanzu ya zama ruwan dare a makarantu kuma daga canne mutane ke lalacewa, na gode
Na yabawa DW radio hausa said
Assalamu alaikum DW radio.Ni dai ina son in fara rubuto muku wasikuna don in samu damar ma’amala da ku,nagode.
Mohammed Jabbe said
Do Allah kuyi dani don ni sabo shiga ne.Nagode.
Abdullahi Danladi said
Asslm deustche welle. To mu gombe anmana cika baki. Inda ake neman kuriarmu cewa minimum wage na #18.000 yayi kadan. kash bayan anci zabe. Sai gashi ana cewa za’aba da dubu sha shida.#16.000 har ana kai ruwa rana da talba. Sabo da suna ganin kudin yayi yawa wa talakawa da su da iyalansu. Ammana don Allah su gaya mana nawa suke biyawa yaransu a nursery schools. Allah kabamu yadda zamuci musha awannan kasata ta nigeria.
Mohammed Jabbe said
Ni dai ina tare da ku kullum.
Zaharaddeen mohd said
SALAM ZUWA GA SHUGABAN KASATA NIGERIA AKAN CIRE TALLAFIN MAN FETUR DAZAIYI YATUNA TALAKAWA SUNA CIKIN WANI HALI
Mubarak salisu bala hausawa said
Slm.Ina kira ga yan najeriya a shekarar 2015 mu guji siyasar kudi,ma’ana ban kudi in zabe ka ko kuma ingo kudi ka zabe ni.Da kuma siyasar kabilanci,ma’ana wane dan kabilar mu ne dan haka koda bai cancanta ba shi zamu zaba .ta haka ne kawai zai kawo karshen shegiyar uwa pdp a kasar mu.ina yi muku fatan alheri. Na gode.
mohammed usman(hammaseyo bula akko lga gombe state. said
ASS. bayan gai suwa da fatan alkairi ina fatan kuna lafiya Allah yasa haka amin. ina mai shai damu ku shewa ina sauraronku kuma in jin dadin shiryeshirenku masu ilmantarwa daku ma fada karwa.daga karshe ina fa zaku aikomim da tsarabar masu saurao da kuke aikawa masu sauraron ku ku hutalafiya .
Rabiu sectary said
Aslm. Yaya aiki dafatan, kunan lafiya. Ina da tambayoyi kamar, wane filin wasan kwallo yafi kowanne, filin wasa tara, kudin shiga a duniya. Tun kafuwar man unt zuwa yanzu, wane dan wasa, sukayi wanda, yafi kowa magoya baya, a kungiya. Sannan don’allah kubani tarihin tsohuwar kungiyar, dantata united dake kano. Nagode
Sani B. Ahmad said
Don Allah jamus kugaya wa shuwagan Nigeria imbazaiiya rikon kasamba ya sauka a mutunce. Allah ya bamu zaman lafiya
Bello dandin mahe suleja 08098102922 said
Asalamu alaiku dubu gaisuwa zuwaga maikatan sarhen hausa na radio jamus ina jin da din sher sheq yin ku mu saman sheri wasiku maso sau rare don ku ai kumin kalandar ku ta 2012
Anas sanusi gusau said
Nawa ne yawan kudin Albashin shugaban kasa a najeriya
Anas sanusi gusau said
Nawa ne yawan Albashin shugaban kasa a najeriya?
bukar mohammed ali said
please will you give me full detail of ado gwadabe
Alh. Salisu Tarai said
Hakika munajin dadin yanda kuke gabatar da shirye-shiryen ku.
Nafi'u Ahmad said
Jinjina ga DWrediyo
YAKUBU MUSA said
Dan Allah muryar jama’ar Jamus, ku gayawa shugaba Goodluck, idan kasar najeriya tafi karfinsa ya fito yayiwa al’uma bayani, ko a samu tsaro a kasar.
zakar Tukur Auyo said
Allah Ubangiji ya taimaki wannan gidan rediyo na Jamus, saboda badon daku ba da bamu samu wadansu abubuwan dake faruwa a kasata Najeriya ba. Gaba dai Gaba dai
umar magaji said
bayan gaisuwa gidan radio jamus ina jinjina muku kwarai da gaske saboda bayannai da labarai masu kayatarwa dakuke bamu kufuta lafiya maisaurarenku kodayaushe umar magaji araba Inkiya umar minista araba illela l g sokoto state nigeria
faisal muluk said
gaisuwa maiyawa tareda fatan kuna cikin koshin kafiya?ina so ingayamuku inajin dadin sawraron labarenku.kuma ina fatan bazakuman tadaniba,wajen bada kyawtu tukanku.to shugabanin nageria.akamanta gaskiya da adalci.wallahi wannan yanke hukuncin nan da akayi wa major almustapha ba alaman adalci acikinta.inhar hakan tafaru muna gayamuku duk mai hannu acikin ta shima hakan nezatafaru dashi.daga faisal muluk.jahar adamawa karamar hukumar mubi.
faisal muluk said
.to shugabanin nageria.akamanta gaskiya da adalci.wallahi wannan yanke hukuncin nan da akayi wa major almustapha ba alaman adalci acikinta.inhar hakan tafaru muna gayamuku duk mai hannu acikin ta shima hakan nezatafaru dashi.daga faisal muluk.
faisal abubakar said
assalamu alaikum.to marwa mudai yan mubi sentral kuriyanmu nakane.inaso insanar ma cewa munagowon bayan ka dari bisa dari.daga faisal mubi,kolere ward.adamawa state.
Yahaya ibrahim dpt said
to yan najeriya sai kufawwalama allah komai domin kiyaman ku tatsaya yan’boko haram sukashemu yan’sanda ma suzo su kashemu wanzalumci har’ina saidai dadin gida biyu kuyenaku anan sakayya nagurun jalla.
hussein abubakar said
Assalamu alaikum Allah ya kara muku basira ameen gakiya babu wani gidan radio aganku waja kece gaskiya komai tacinta shiyasa nayi muku wannan addu ar daga hussein s d y bodija ibadan
imrana ishaka said
assalama aliykom sa chen hausa n deutsche welle dan alah ku isar min da sa qouna zuwa ga chougaban qasarmu mahamado isufo da yahan zarta dou min ganin yada yan niger da kelibiya dou min fit awanan ma wou yakin hali
mamman a yusuf said
Dushi bali ina gaishigu karinta giskeya Allah yatemikaku
Abubakar Habibu Birnin Gwari said
Assalamu alaikum ma’aikatan gidan Radio Dauch welle gaisuwa tare da fatan alkhari na turo ne domin na mika gaisuwa na a gareku domin ni bako ne wurin rubuto maku wasika amma ni ba bako bane wurin sauraren shirye-shiryen ku na sashin hausa ku huta lafiya nine mai sauraren ku a yau da kullun Abubakar Habibu Birnin Gwari
Ahmad garba said
inason zama memba
abuada said
ra’ayina to shuwa gabannin kasashen africa ya kamata kuyi karatun tanatsu kunga dai yadda abdullahi na kasar senegal takaremai saboda haka yakamata kuyi karatun tanatsu dunda mulkinnan bagado bane daga Abu’ada kano nigeria
abuada said
ra’ayina to shuwa gabannin kasashen africa ya kamata kuyi karatun tanatsu kunga dai yadda abdullahi na kasar senegal takaremai saboda haka yakamata kuyi karatun tanatsu dunda mulkinnan bagado bane daga Abu’ada kano nigeria 07030780973
Buhari idris burra said
Muna yiwa shugaban kasa jonathan fatan alkairi bisa sabon tsarin koyarda almajirai da ya bullo da shi
Bilal mustapha said
Asssalam alaikum deutchwele dan Allh ku bani tarihin Ahmed deedad kuma idan yayi muqabla da kristoci, nawa suke musulunta?
misbahu t suraj said
dan Allah abunda yake damuke ke damummumusamman akano shaye shaye ya zaman kamar ruwan dare, sai kaga yamma mata kanana suna zuwa sayen kayan maye kuma yaran kanane da ga ninsu dai kasan yan maikudine amma dan allah tataimaka adina na shigo da wannan kayen maye kamar benelyn ,kuptum.emzolin, tuccil roche dan allah da annabi mai girma gwamnan jahaar kano akwai yadda za ayi shi kuma bazaisa ka mayeba saboda abun ya wuce myadda ake tsamma har matan aure sha sukeyi