Hausa Online

Learning Hausa (and other less commonly taught languages) using the Internet

Nigerian video films at iNollywood

Posted by hausaonline on Tuesday, November 14, 2006

One can buy Nigerian video films, including Hausa films, at iNollywood . You can either purchase the right to stream the movie for 48 hours or buy it on Video CD. See more details on their How-it-works page.

About these ads

104 Responses to “Nigerian video films at iNollywood”

  1. Here is another company where you can get Hausa movies:

    Watch Hausa movies online! Visit http://www.izognmovies.com to watch your first movie for free. New Hausa movies released every week. Also watch other great Nigerian, Nollywood and African titles.

  2. Abdou Illia said

    Took a look at the http://www.izognmovies.com web site for Hausa movies. There are some interesting ones!

  3. hauwa said

    oh i like this wedside because i use to watch lot and lot of my country movies more expecially hausa film. so glad to have this wed.

  4. ra,ayinahine jamaa sukamekansu daga zizace zinace.

  5. yadjio said

    salut je suis yadjio au cameroun à Meiganga et j”ai un discothéque et que l’ai besoin d”accheter20 film et comment pouvez -* vous me livrer et vos condition de vente et le prix.

  6. Salao said

    Salut! je suis Salao et je suis à Bangui,en centrafrique j’aime le film Haoussa,et la musique Haoussa.

  7. Aishat Ahmed said

    Pls i need free video dawnload on hausa films & song

  8. ousman said

    inna mikamuku dagaisowa meyawar gasse da fatar lafiya wassalam

  9. sadiya said

    pls i have a question. knowing that most hausa people are or used to be fans of bollywood, there was an indian song i used to know as a child. i can only remember we call it ho ti ho cos there was a song that goes as such. it was acted by the late nirupa roy when she was much younger. can some one pls be kind enough to let me know the name of that movie please?

  10. Anas Abdulwahab said

    Pls i need d latest news 10x.

  11. ANAS AUWAL said

    WAI DAN ALLAH YAN WASA HAUSA YAUSHE ZAKU DAINA GURBETA TARBIYAR MATASA A NIGERRIA DA SAURAN KASHEN HAUSA? YAKAMATA KUANI CEWA ALLAH YA LAANCI MAI NUNATSIRAIC A FILI DAN HAKA SAKONA GA YAN NIGERIA DA GWAMNATIY BAKI DAYANMU MUHADA KARFI DAKARFE MUYAKI WADANNAN YAN TAADDAR IN ALLAH YAYARDA ZAMUYI NASARA
    SAKO DAGA ANAS AUWAL M UMMAR ZARIA (NAGARTA) MAZAUNI A SUDAN

    • saboda Allah ku daina wannan karuwanci kuna boyewa da sana’a, yanzu ace duk a cikin sana’ar da ke duniya ke diya mace bakiga wacce zakiyiba sai film, cudanya da maza? A ce kuma sana’a? Its unfair saboda nake kira gareku kuji tsoron Allah ku koma ga iyayenku.

      • Abdulhadi Abba said

        Wannan gaskiya ne Suyama, domin duk iyayen kirki baza su taba bari ‘ya’yayen su su dinga irin wannan sana’a ba….
        Saboda haka ni a nawa ganin mafiya yawan su bada izinin iyayen su suke shiga wannan harka ba…
        infact, was ma basu da asali!
        kawai dai Allah shine masanin komai amma gaskiya wannan ba sana’a ce da ta dace da mata ba.
        Allah yasa mu dace

  12. Sabiu Yalo said

    Matasa mu dage da neman ilimi na addini dana zamani don tsufa a jahilchi illane. Daga sabiu yalo_hadejia

  13. waziri yakubu damagum said

    kowanne directors da producers dake bata tarbiyan yan mata, dakuma sauran yara matasa, da koyamusu halaye marsa kyau.in bai tuba ba zaici ubansa ranan gobe kiyama.

  14. Mahd said

    A gaskiya muna

  15. HARUNA said

    Don allah ya zan’hiya download din dictionary hausa a wane site zan samu kwauta ga E mail dina Haruna4u33@yahoo.com

  16. mussoleni said

    hello every body can we leave in peace coz the world is totaly has changed and i hpoe this change will be real good change to every body peace i am out….

  17. sultan al makatoom said

    to kasashenmu na afica kun gunga yadda guguwar chanji tana kadawa a wasu ka sahenmu na africa to shuwa gabannimu kuyi hattara, kuwa talakawanku adalci, tun da kan mage yawaye. lawal muazu sikwila daura mazaunin spain

  18. nlf nuru funtua said

    Hello nigerians we are in march 2011 now, So we have 2 think of a person dat we and our grandsons will benefit not a person dat only we will benefit. ALLAH YAYI MANA TAIMAKO AMEEN NURA LAWAL FUNTUA

  19. nlf nuru funtua said

    pls how can i watch film in my phone, Who can tell me pls. Nura lawal funtua nlfnuru@ymail.com

  20. To nidai inaganin kallobai isa yagurbata tarbiyyaba kaidai maitarbiyyar yazargi kansa,don idan kanada ita yaranka akwai.

  21. Muhammad Auwal said

    Salam. dan Allah Iyantama ka dawo domin kai mana sabon shirin Hausa mai ma’ana ga alumma domin kai kadai ka ke yin fim ba rayeraye aciki da nuna tsiraici ga yara da matasa. wassalam.Dan Kano Mai aiki aAbuja.

  22. Muhammad Auwal said

    salam. dan Allah ‘yan Hausa fim ku daina wasannin da zai jazamaku fita daga musulunci. misali,a cikin fim da kukayi mai suna “Ga DUHU GA HASKE”. Adam Zango yana kirankansa “Arne” ko “kirista”. Wannan bai dace ga dan musulmiba. Bayan haka ku daina tozarta bayin Allah don fim ya yi armashi. Misali, a fim mai suna “DAN ALMAJIRI” Kuna nunawa abokan zamanmu cewa Almajiri ba shi da amana, mugune, kuma mara alkawari. Allah yasa mugane amin. wassalam.

  23. ibrahim said

    Assalamu alaiku
    wai don allah ‘yan wasan hausa yaushe zaku fara kiss baki da baki
    mace da namiji suna kwanchiya a gado daya kamar yadda turai sukeyi da indian film

  24. fatima A kamba said

    Don allah yan hausa film a rage nuna siraici

  25. Assalamu Alaikum inataya jarumar hausan nan Fati k.k murnar Auren datayi da fatan zata bi Aure sauda kafa

  26. ina jinjinama jarumi Ali Nuhu abisa shahararren fim dinsa maisuna (Sharbin Kwai) Fim din yafadakar matuka gaya dafatan sauran Directed zasu yi koyi da shi Ameen

  27. Ibrahim bello Birnin kebbi said

    Don Allah directochi ku daina yin fina finanku har zuwa kashi na hudu gaskiya baiyiba,domin masu kallo suna gajiya. Iyaka kuyi shi PART 1 & 2 kawai gaskiya zaifi shawa

  28. Ya kamata mu dinga kama kanmu mazammu da matanmu domin kare addinin mu

  29. mohammed yahuza said

    Almost all does hausa film makers are prostitude,.

  30. Mural wada said

    Like hausa films much well

  31. Idris iliyasu said

    Yan hausa film inna maku fatan alkairi.

  32. isah sada said

    Ina jin jina ma manyan jaruman filn din hausa irin su Ali nuhu Zainab indomie Adam a zango fati k k Nafisa Abdullahi Rabi ‘u rikadawa kabir na kwango da sauran fitattun jarumai. dan irin gudun mawar da suke ba harshen hausa da kuma hausa da ma Nigeria baki daya Allah ya kara basira ya kuma basu ikon yi ameen

  33. AL~ANSAR said

    TO YOU HAUSA FILMS ACTORS & CAST YOU SHOULD FEAR ALLAH & BE RIGHTNUORS PEOPLE.

  34. No one like me

  35. Inashawar hausafilm in sabun film yafito kuturo mini nagode.

  36. vedio

  37. Idris iliyasu said

    To yan izala kun hade mudama bamushiba kuma mubamuda gungiya mu nomalne allah yakiyaye

  38. nigerian sai adu’a allah ya bamu zama lafia amin ya karemu

  39. Dunia ce alla kowa me layfine chiryawa ta allathe kitiga da waye muna dakaye chiruku yana kara waye m mutane dakaye na gode.

  40. Mahmud said

    Finafina hausa suna burgeni kuma suna nuna yan rayuwar ba haushe take ciki da kunya da kuma yakana sannan ina shaawar zama dan wasan hausa

  41. Muhd Aminu umar said

    To ni ra’ayina shine masu shirin film su kyautata dabi’unsu domin su zama abin koyi nagari

  42. sameerah B said

    I like d websitte

  43. Fati blue said

    Salam finafina hausa naburgeni

  44. ABUBAKAR ISA said

    ZUWAGA NAFISA ABDULLAHI A GASKIYA INNAJIN DADIN SHIRYISHIRYINKI SOSAI

  45. Pls can someomne give me a website where I can download hausa movies for free..pls
    Aishakalgo@yahoo.com

  46. Tasiu jada said

    A gaskiya finafinan hausa sun gurbata al’ada mu mumatasa

  47. Wacece hauwa?a ina teke?

  48. Ni aganina fim bai dace da yayan hausawa ba don yanabata tarbiyan ya’ya’ mata shiyasa kokadan bana sha a war fim din hausa?

  49. Agaskiya maryam diyana kina burgeni

  50. IBRAHIM RABI'U said

    Kowa yayi da kyau to hakika zaiga da kyau duk wanda yayi sanadin bata yya”yya”n wasu to dole a bata nasa kobayaso

  51. Yousouf said

    Sallam don Allah jama’a akwai wanda zai waremun mutum daya a cikin yan film maza da mata wanda ba fasiki ko fasika ba?

  52. Yousouf said

    Jama’a wallahi aji tsoron Allah kar son duniya ya hana mu fadan gaskiya. Shirin film ya gurbata tarbiyan mutane da yawa dafatan yan film dasurage shigan banxa.dasauransu a cikin film. ALLAH Yasa mu gane. Ameen

  53. ahmed said

    Salam yan uwa

    • a gaskiya shirin hausa yana burge ni kuma ina mika gaisuwana ga gwana yena kaman su ali nuhu nafisa abdullah maryam moh’d (malika) da nazifi asnaniq daga karshe kuma wlhy inda hali ina so inci maryam diyana wato (rahama hassan) nine dini bagiyo bauchi

  54. Hajara said

    What about karangiya

  55. Hajara said

    Gaskia a luv nollywood which is hausamovies saboda kuna burge ni

  56. kbhpoly@yahoo.com said

    allh ya shiryamu amin

  57. umar tanko said

    I want (o be watching hausa fils on line

  58. idris said

    dan allah aban ta rihin adam a zango

  59. Abubakar Gambo Idris said

    Don Allah ku bani tarihin Ali Nuhu

  60. Aminatu m Adam said

    film din hausa fadakarwace amma wasu suna daukar dabiar ciki suna amfani da ita suna ganin kamar abin kirkine,kuma koku yan hausan kudungasa tsoron allah a ranku

  61. Yes said

    A gaskia ni kawai hassan giggs kabamu haushi sbd film dinka karangiya da farko batsa kawai ibro yadingayi sbd hauka. By lilfaye sudan 24929984634

  62. Yes said

    Mundaina kallan film din hausa sbd su kadai suke cin matan nasu. Gabon wlh i lv u fa

  63. Saleem usman alhaji said

    Innaso in dawnload jarumai 2

  64. Aminu umar said

    Allah ka karawa ‘yan film din hausa basira don cigaba da wadannan finafinai, saboda agaskiya akasarin su suna karantarwane akan abinda ke faruwa a agaremu domin mu gyara.

  65. auwal said

    hausifime

  66. auwal said

    Hausafime

  67. abass.yaro said

    desole.meme.jesiut.nigerien

  68. salamu aleku jama’a bekamatamuriqa yakewa yanwasan hausa hukunce akan sana’arsuba gaysuwa dafatan alkhai ga nafisa, ali nuhu,zango

  69. inasan ku

  70. Ali nuhu,adam a zango,hadiza gabon,nafisa abdullahi ALLAH y kareku.08060670065

  71. Bashardkg1 said

    Slm hausa movies hakikanin gaskiya fina fina 2012 to 2013.sun hadu matuka.musamma kamaryanda suka hadu da kwarar run darectors kamar Ali gumza aminu saira falalu a dorayi.ds.da kuma mawakan zamani kamar tauraro nura m inuwa da umar m sharif.nida fatana allah hadani da wayan mawaka ko zan koya daga gare su.amma kuma a wani lbr na nura m inuwa.yace baida maigd ko yaro.to wata kila nizan iya zama yaronsa har sai nasami abinda nake fatar in samu.

  72. Bashardkg1 said

    A A ZANGO.a gaskiya a film din BASAJA hanya ce kawai ka budewa yan 419 tare da darector naka falalu a dorayi.hmmmm allah yakaremu daga ya 419 ko yan BASAJA

  73. Bashardkg1 said

    08064061084 bashardkg1 2go username.

  74. KHalid said

    WAI maikefaruwa a FIM yanzu

  75. Nuraddeen said

    K, le me hlf u

  76. Star de film haussa ina so magana de shi +22798669031

  77. Abinda yan fim din hausa sukeyi suna fakewa da shi wai sanaa sukeyi, abin yafi karfin sanaa yanzu yakoma lalata yayan jamaa, to yanzun abin ma yafi karfin wadannan abin bakin ciki yanzun fim din da sukeyi inbanda sabon allah basuyin komai da shirka a fili. Allah yasa ku gane abinda sukeyi amin.

  78. Abubakar said

    Gurinmu aringa yin fim mai ma.ana

  79. Hausa ba dabo ba

  80. umar said

    Good

  81. umar said

    I like this
    Site

  82. Sani.d.b.z said

    Salama alaikum inasan maryam malika tazama matata ta aure

  83. Ina jin dadi wallahi

  84. i when 2 downlond

  85. Allah yasa mudace ameen

  86. kabir Hadejia said

    Hmm Hausawa kenan

  87. Mohammad baba said

    Hll

  88. najjashi said

    Maryam hiyana

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s

 
Follow

Get every new post delivered to your Inbox.

Join 2,029 other followers

%d bloggers like this: