Bukin ranar mata ta duniya
Posted by hausaonline on Saturday, March 8, 2008
Today is international women’s day. On a website run by Groupe Alternative Niger in French and Hausa, I found the following Hausa text (published in 2005) on this topic:
Bukin zagayowar ranar mata ta duniya a kasar Nijar
Kamar dai ranar takwas ga watan Maris na kowace skekara, ko a bana mata a sassa daban daban na duniya sun gudanar da shagulgula a ranar ta takwas ga watan na Maris domin murnar zagayowar wannan rana da majalisar dinkin duniya ta kebe masu. A shekarar bana dai kamar sauran shekaru, kungiyoyin mata a kasashen duniya daban daban sun yi amfani da wannan rana, domin yin bitar irin matsaloli ko kuma cigaban da suka sama a cikin rayuwar su. (continue reading)
Happy women’s day to all the hard-working women in Africa and elsewhere!
(Picture: © Kunstzirkus/ PIXELIO)