Makarantar Aikin Jarida ta BBC
Posted by hausaonline on Wednesday, March 18, 2009
BBC Hausa Service offers a new online course on journalism in Hausa. Here are some of the topics:
- Makarantar Aikin Jarida ta BBC
- Shawarar Kwararre a kan Salon BBC
- Rubutu don Rediyo
- Suna da Mukami
- Sabbin kalmomi
- Lafazi
- Fassara
- Ka’idar Rubutun Hausa
- Nahawu
- Rashin Nuna Bambanci
- Sanin Ya Kamata
All these topics are explained in Hausa in short articles, using examples and video clips.
All of you Hausa speakers, this is a good way to learn more about radio journalism.



Umar Usman Danbaito said
ina gaisuwa ga maaikatan bbc
mubarak dano said
i na son kurika turomani karin magana
mubarak dano said
kuma ni dan nigeria ne ina gaida ma aikatan bbc hausa musamman aishatu musa
auwal me kaj said
aikin jarida aiki ne da ba wata ‘al’uma ‘ayanzu da zata ci gaba ba in basu da ‘yan jarida dan haka ina jinjina muku !!!
garba kwaire said
wannan abin alheri ne.
muhamma sani said
assalamu alaikum, barkanku da aiki ina son ku rika aiko da labarai kullum ta email dina domin ina jin dadin labaranku.
ishaq mohammed said
ina son ku din ga turo min da wasika
ishaq mohammed said
Ina son in shiga makarantan Koyan jarida na BBC Hausa.
Daga Ishaq Muammed- Abuja Road, Rigasa- Kaduna (+2348083200029)
useibert said
Sai ku rubuta zuwa ga tashar rediyo BBC: http://www.bbc.co.uk/hausa/institutional/contactus.shtml
David K. Egbele said
Ina so in shiga makarantar koyon jarida na BBC HAUSA. Ina kuma so indinga samun labarai akai akai a akwatin imel dina. Nagode.
David K. Egbele, Anguwar Ada-George, a PORTHARCOURT jihar Rivers, Nigeria.
useibert said
Sai ka rubuta zuwa ga tashar rediyo BBC: http://www.bbc.co.uk/hausa/institutional/contactus.shtml