Hausa Online

Learning Hausa (and other less commonly taught languages) using the Internet

RFI Hausa Launches New Website

Posted by hausaonline on Tuesday, June 29, 2010

The following information was sent to me as a comment to one of my earlier posts:

Radio France Internationale has launched a new web site for its Hausa service.

The new site http://www.hausa.rfi.fr is designed to provide its millions of listeners worldwide with latest updates on events and developments around the world. We are also happy to present dramatic improvements in online navigation around our in-depth analysis and special coverage of regional issues as well, as accessibility to Rfi’s vast array of online resources.

With an eye-catching design integrated in RFI’s rich colours, the new site grants visitors instant access to a continual stream of International News, Magazine Programmes, Special Dossiers and broadcast archives, all in Hausa language. The online visitor has immediate access to the web site’s major topic areas that allow browsing and searching through information about Nigeria, Niger Republic, France and all other parts of world.

As part of the Rfi global network; Rfi Hausa has links to our numerous language sites providing Music, News, Weather and Language Lessons produced by one of the world’s largest radio stations. Join the global community keeping in touch through Radio France Internationale. Log on to Rfi Hausa and stay informed.

For further information please contact:

Rfi Hausa
VON Broadcasting House, Cardinal Okogie Way
Ikoyi – Lagos, Nigeria
+234-1-7401456 / +2347030177358
hausa.rficontact@gmail.com

http://www.hausa.rfi.fr
http://www.facebook.com/rfi.hausa
http://www.twitter.com/RFI_hausa

41 Responses to “RFI Hausa Launches New Website”

  1. salamu alekum rfi hausa barkanku da warhaka inafata kunanan lafia kamar yanda nake lafia nadade ina neman hanyan aikomuku sako bansametaba sai yaou ,kufuta lafia daga maisauraronku issa Goni ousman dan maine soroa Niger mazauni tripoli libya p o Box 2251 Tle 00218925969140 salam ,

  2. Bello Bobboi Uba said

    RADIO RFI FEED US WITH ALL THE LATEST NECESSARY NEWS.

  3. Bello Bobboi Uba said

    WEB SIDE OK.

  4. Idris tijjani said

    Ina jindadin shirye shiryen ku. Yakamata ku bude filin ansoshin tabbayoyin ku na rfi. Nagode. Daga jos.

  5. salihi ningi said

    The Website is great.

  6. Auwal Umar Koko said

    Nima nayi matukar farinciki samun adireshinku na Intanet .wassalam daga Auwal Umar Koko

  7. HAUSA

  8. ibrahim baiwa said

    great rfi good job, more hausa video and audio we really do appreciate your effort

  9. IBRAHIM said

    IBRAHIM ALIYU YAR’ADUA(UMYU KAT.)Ina son in zama cikin abokan huddarku.Da Allah ku rika turo mani sakonku ta email nawa.

  10. Auwal Muhd Danlarabawa said

    ina matukar jin dadin ganin yadda muka samu damar aika da sakonninmu don cigaban al’ummar kasar nan tamu baki wato nigeria, musanman matasa da rayuwarsu da kuma makomar matasanmu a wannan yanayi da muke ciki

    Auwal muhammed danlarabawa
    sansanin mari youth assembly
    kano,08060257925

  11. Assalamu alaykum, ina so ku taimaka ku tambayi gwamnan jihar Niger cewa ya ya alkawalin yin hanyar Lapai-Gulu da ya ce zai yi, a lokacin ‘budget speech’ din da ya yi a January, 2010? Ko dai ya manta da cewa Allah zai tambaye shi game da alkawuran da ya yi ?

  12. Oumarou adamou said

    Assalama alai kum da fatan kuna lafiya jama ar rfi kuma ina fatan zaku ai min da lamban wayar ku wassalam +22796324319

  13. Niji dadin ganin Address shin ku ta internet don haka zan cigaba da mika sakona ta wajen ku ga Shuga bannina na kasata Nigeria.

  14. Rfi hausa kugayawa jega bamu gamsu da wannan zaben

  15. Lawali Dauki Tsafe said

    Ina tayaku murnar bude wannan shafin,don biyan bukatun masu sauraronku.Allah ya taimakemu baki daya Amin.Daukigari,Tsafe Gusau.Zamfara

  16. HARUNA IBRAHEEM said

    RFI hausa a gaskiya ni da abokai na bamu da gidan radio kamar radio france international hausa, yaban gwani ya zama dole muna ji dadin shirye shiryen ku gaba dai gaba RFI daga HARUNA IBRAHEEM IBADAN.

  17. GARBA KOKO said

    Sallama ga dukkan ma aikatan RFI, kai kun ciri tuta wajen bayarda labarai da dumiduminsu. Ina baku shawarar kara lokacin rahotanni cikin labaranku. Allah ya dada kare mana ku. Na gode. Daga: Garba Koko, Abuja.

  18. Assalamu alaikum radio france inayi muku fatan alheri,Allah yayi muku jagora

  19. Hamza Ayuba C.R.C said

    Allah yatabbatar da alherinsa a wannan sashe na rfi.

  20. Muhammad Sanda Saulawa said

    Your sevices to the people is just wonderful.

  21. rfi inasaurarenku koda yaushe kusa cikin abokan huldarku

  22. Muna jin dadin shirye shiryanku,kuma ku gayawa shugabannin nigeria janye tallafin mai ba abinda zaihaifar sai saka talakawa cikin kuncin rayawa kuma kutuna fa zaku koma ga ALLAH

  23. Hassan Muhammad said

    Gaskiya na ji dadin bude wannan shafin na intanet, Allah ya daukaka shi. Amin

  24. Danbaba Ahmadu said

    Daga danbaba na ummi baban zainab Alkas. a gaskiya rfi kuna kokari allah ya taimakeku akan aikin ku amin daga Danbaba na Ummi baban zainab Alkaleri Bauchi.

  25. auwalgarba said

    assalamu alaikum, radio france najidadin samun adreshinku ta intanet. tayaya kuma zamu iya sauraronku naurar satlait kamar yadda muke sauraron jamus da bbc?kuhuta lafiya auwal garba bauchi nigeria.

  26. Ya allah kakawo karshen tashin hankaIi akasata nigeria ameen

  27. Banppanje said

    Ina fatan kuna lafiya.yakamata kurinka bada lambar waya muna kiranku .munabada ra’ayinmu lokacinda kuke labarai.kamar yadda sashin hausa na voa sukeyi.kuhuta lafiya daga maisaura renku bappanje daga kaduna nigera.

  28. YAKUBU MUSA said

    Assalamu alaikum sashin hausa, na rfi, muna godiya da irin shirye shiryen da kuke gabatarwa, Allah yakara daga rediyo faransa rfi. Yakubu musa kafin malamai karamar hukumar Garko Kano Nijeriya.

  29. Muhammad Musa Muhammad said

    Assalamu Alaikum radio fri muna jin dadin shirye shiryenku, da kuma jinjina muku akan shirye shiryen ku.

  30. Aslm., ina matukar farin ciki bisa yarda kuke yada shirye_shiryanku musanman na ban garen Africa wato Nigeria kamar al’adun Hausawa.Allah yakara daukaka rfi., fiye da yadda yake yanzu Ameen.Wasalam daga Sunusi Abubakar c\o Dantsebu Kwankwaso madobi kano.

  31. slm inaso kudunga karan ta sakona yaseer ahmad dala rijiya biyu

  32. Shugabanin nigeria, ku haða hanuwan ku dan cin gaban kasan mu nigeria

  33. Musa Adamu Arg. Matan Fada said

    Dokar kasar China ta kashe mutum akan cin-hanci bata yiyuwa. Da ya ke Mahukuntan Najeriya kuraye ne, a kwace dut kadarorin barawon da ya yi sata. Sai su je su yi tonton tsakanin su

  34. Musa Adamu Arg. Matan Fada said

    Allah ya tabbatar da alheri zaben Senegal.

  35. Slm rfi, aika obasanjo senegal anyi ne badan komai ba sai dan ya taimaka wa wade murde zaben kasar.kamar yadda suke mana a najeria,dama a rasa wanda za’a tura sai dan shegiyar uwa PDP. Ina kiran yan senegal dasu kasa su tsare.

  36. ABBAN ISMA'IL said

    ASSALAMUA’ALAIKUM.SHASHIN HAUSA RADIYO RFI NAYI MATUKAR MURNA DA GANIN ALLAH YAKAI KU DA BUDE WANNAN SASHIN.ALLAH YAYI MAMU JAGORA AMIN.

  37. ASSALAMUA’ALAIKUM.SHASHIN HAUSA RADIYO RFI NAYI MATUKAR MURNA DA GANIN ALLAH YAKAI KU DA BUDE WANNAN SASHIN.BIRTANIYA KO NIJERIYA WAZAI DAUKI ALHAKIN MUTUWAR TURAWAN BIYU?ALLAH YAYI MAMU JAGORA AMIN.

  38. allah yabawa kasarmu zaman lafiya

  39. Umar Abubakar Consultant said

    Yau ina cikin farinchikin samun daman bayyanana muku yadda nike jin dadin shirye-shiryenku, kama da ga labarai da rahotanni. Ga ku kuwa da kwararrun ma’aikata da suka sadaukar da kansu musamman don jin dadin mu masu sauraro. Hauwa kabeer itace gwarzuwata a shirinta na Mata, sai Auwal Janyau da labaransa na wasanni da dumi-duminsu, Allah(swt) ya taimakeku baki daya Allahumma ameen. Nine mai sauraronuku Umar Abubakar Consultant, Jalingo, Taraba state, Nig. phone No: 08098462661.

  40. adamukawum said

    rfi is a first class media outfit

  41. Adamu said

    Assalamu alaikum gidan rediyon RFI da fatan kuna lafiya, inaso inrika bada ra’ayina ne,inaso ku turomin nombanku nagode.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Connecting to %s

 
Follow

Get every new post delivered to your Inbox.

Join 399 other followers