BBC Hausa on YouTube
Posted by hausaonline on Monday, July 12, 2010
The Hausa service of the BBC now also has a YouTube channel: www.youtube.com/bbchausa
Here is the first video I found there:
179 Responses to “BBC Hausa on YouTube”
Sorry, the comment form is closed at this time.





mustapha dauda imams said
inna so inzama daya dga chikin dandalin youTube domin nadinka samun labaru dadai sauransu
Musa said
Inason ma,akatan bbc kusani chiki masu raurarenku na yau da kulum nine musa casper daga birnin kebbi
Adamu muhammad jega jihar kebbi najeriya. said
Ina son inzama daya daga cikin jerin your tube domin samun labarai da dimi-diminsu akoda yaushe ku huta lafiya.
adamuaminumurtala.kano.nigeria said
inaso.inzama.daya.daga.cikin.dadalin.youtube.dominnadinga.samun.labaru.dadai.sauransu
Aminu garba said
Inasa nazama dayadagaciki masu fafatawa a wanna shiri by Aminu Garba sankara
Nazeer kab's said
Inason in zama daga chikin wadanda zasu rika samun labarai
Awwal Ibrahim Dansadau, Zamfara Nijeriya said
Ina farin cikin samun damar bayyana ra’ayina da samun dinbin bayanai akan al’amurran duniya a harshen Hausa. Na gode.
Hussaini umar dange said
Inason labarai da dimi-diminsu kufata lafiya
Abdullahi garba said
peace be upond you. I want be in the list of you tobe tank you.
Sama'ila A.Muhd Kyarama. said
Ina so in zama daya daga masu samun labarai da dumi-duminsu. Nagode.
Nuraddeen Abdul Ajagbe said
Ass. Bbc ina san indin ga samu labari da dumiduminsu
Hassan sulaiman sifawa said
Ina mutukar farin ciki da na kasance. nadaya daga cikin wadan mutane. Badan komaiba sai don in dinga samun labarai cikin lokaci. Kuhuta lafiya.
ABUBAKAR PRO KALASU said
NI ABUBAKAK INAMUKU BARKA DAWANNAN YANAYI ,TARE DAYI MUKU JINJINA SABODA GUDUMOWAR DA KUKE BAYARWA GA ALUMMA. DAFATAN ZAKU KARA BADA HIMMA KAN AIKINKU.ALLAH YAKARA TAIMAKONKU AMIN.
lawan salisu daga kano said
ina son jin labarai da dumidumin su na gode
MOHAMMED BELLO said
Nima haka ina son shiga cikin wannan dandalin saboda dandaline jarumai kuma sai jangrozo zai shigo Allah ya jazamani amin.
Abubakar sadik said
Gaisuwa tare da yi muku fatan alhairi.Allah ya kara taimakonku amin.
Abubakar musa said
Yakamata mu yan najeria mutashi tsaye mu zabi shugaba nagari a najeria bekamataba ace koda yaushe mutun guda kemulkimu aganina mu yan arewa muzabi buhari shene zai amsomana yancin kammu nagode abubakar musa daga sokoto nigeria 08094755158
Mujtaba kwabondaji said
Allah ya zaba mana duk wanda yafi alkhairi a kasar mu najeriya
Rayyanu abdullahi said
Salam daga rayyanu hausawa gidan zoo kano ni a ra,ayina mutane sunatacewa mulki yadawo arewa kuma lokacin da mulkin yake hannunsu ba,abinda sukayiwa mutane saboda haka ni atunanina kawai suhak’ura su sauran ya’ntakar na arewa sudafawa general muhd buhari yakai ga gaci 6-11-2010
Samailasaidu said
Gaisuwa da fatan alheri ga dukkanin ma’aikatan bbchausa.
Adamu dantana Azare said
Dan Allah bbc kufadawa mutanen arewa suyi hakuri da wanda za’a tsayar dan takara.
Mannir yusuf said
Nima ina so in zama daya daga cikin gungiya.
muhd saif adam said
inaso nazama daga cikin youtub dan na dinga samun labarai ta email
Bello said
I na son kasancewa cikin sanin abin da duniya ta ke ciki a ko da yaushe ta hanyar b b c you tube.
UMAR ALI DANGATA said
BBC dan allah ima inasan inzama daya daga chikin dinbim mambobinku domin inzama daya daga chikin masu samin labarai,
Murtala Jido Kano said
Bbc ALLAH ya saka maku da alkhairi irin kokarinda kuke yi wayarda kan al’ummar Nigeria.
mukhtar abdallah saleh said
salam da farko dai ina mika gaisuwa ta ga dukkanin ma aikatanku da kuma fatan alheri sannan mu yan najeria muji tsoron allah mu zabi shugaba mai kishin islam
Zaharaddeen moh'd Gusau said
ASS/ Ina mai farin cikin kasancewa a wannan dandali.
Naim mukhtar katsina s/pipe said
Ass/ da fatan alkhairi a gare ku yan BBC..Ina mai farin cikin kasancewa a cikin wanan shrin na BBC you tube
Musa lawal said
Allah yabamu sa’a
Abbas Y.Lere said
Allah ya taimaka
Hamza mobil katsina said
Inaso ku sanyani jerin youtube domin samun labarai da dumi-duminsu.
Abubakar aminu said
Inason inzama daya daga masu samu labarai da dumi duminsu na youtube nagode dr abbakar aminu sokoto
Abdul Garba Saddiq said
Bbc, lalle yanzu kun bamu damar mika kukan mu da ra’ayin mu akan abin da ya dame mu.
abdulkadir adamu shehu said
ku saka ni cikin wadanda zasu anfana daga anfanin you tube
hadiza abdullahi said
Ina muku fatan alkhairi. Ku sasani cikin wadanda za su rika amfana daga you tube don bayyana ra’ayoyin mu
Usman Yusuf Fantiyah said
Ina muku fatan alkhairi. Ku sasani cikin wadanda za su rika amfana daga you tube don bayyana ra’ayoyin mu
mujitaba Ahmad said
Gaisuwa maiyawa a gareku da kuma fatar zaku sakani cikin masu aikawa da kuma samun labaran akowane lokaci.thanks
YAHAYA ADAMOU said
NI DAY INA KIRA GA YAN NIGER SU SAN CEWA MU DUGA ABIN TAMBAYA NE KENAN KURIAR MU MA AMANA CE GAREMU YA KAMATA MU ZABI WANDA BAYA CUTAR YAN KASA DON YA DON MU SA NI CEWA DUK WANDA KA ZABA DUK ABIN DA YAYI KAIMA KANADA KAMISHO
YAHAYA ADAMOU said
ALLAH YA BAMU SAA AMIN
Imrana abubakar said
Assalamu Alaikum ma aikatan bbc ina matukar godiya da matukar farin cikin gamsuwa da raho tan ninku allah yakara mana albarka da zumunci amin
ubali said
Inaso nake samun labarai masu zafi
ubali Dan hausawa saudi arbia said
bana son labari mai zafi ya wuceni
rufa,i a isa said
ina son nima inshiga wanan tsari
abubakar shehu tarasa said
inason in zama dagacikin masu fafatawa acikin wannan dandali
kabiru kachallah adamu said
Assalamu alaikum, BBC don allah ina son inzama memban ku don samun daman tura muku sakonni. Ku huta lafiya
Tukur umar diri said
Ina son in rinka samu labaranku da dimi dimi.
salisu lawan ayagi said
inajin da din shirye shiryenku
Sulaiman musa muhammad said
Muna jin dadin shirye shiyen ku masu fadakarwa da nishadantarwa
kadijatu said
http://www.facebook.com/l.php?u=http%3A%2F%2Fwww.kannywoodonline.com%2F&h=db7bb
kadijatu said
ina bala in jenda din shrye shrye BBC hausa ballema wajen facbk don allah kusane cekin jerin masu saurariku say anjema allah yakara maku ilme
IBRAHIM said
NINE GAMBOTALLA FATANA GA MUSULUMAI MUTASHI MUROKI ALLAH
Musa Salisu Barau(Albarawi) said
Albarawi said
4/3/2011
yan’Najeriya kumuyi kokayi muga yaya zamu zauna lafiya doni gyaran kasar mu Najeraya ina rokon ku daku bada hadin kai don a gudanar da wannan zabe lafiya.
Allah yaba mu sa’a
ammin summin daga Albarawi Najeraya
jameel said
muna godiya da wannan tsari.
Muhammad Auwal Kontagora said
Ina taya sashen Hausa na BBC murnar karbuwa da cigaban da ake samu na kokarin da su ke na wayar da kan al’ummar duniya akan sanin ‘yancin kai. Mai saurarenku Muhammad auwal kontagora, policy communication limited, kaduna.
AMINA ABDUL said
ASSALAMALEKUM JAMMA’N BBC.INNA JIN DADIN SHERYE SHERYEN KU SOSAI,MUSANMAN KAN AL’AMURAN YAU DA KUNLUM.ALLAH YA BARMU TARE YAKUMA KARA MAKU KARFIN GWAIWA.AMIN.
GARBA said
BBC HAUSA DA GASKE BABU KAMAR KU, KUN ZAMA ZAKARA GWAJIN DAFI .DOMIN KUN YI WA SAURA PINCI KAU, DOMIN HAKA INA YABA MAKU
Mustafa yerima tahir. said
B B C, in labaranku naji, bana jin dadi. A huta lafiya.
HEBRON HARUNA said
Dan allah bbc ina so ku tambayi shugabbannin yan sanda cewa su wadanda suka je kwas din ASP a shekara ta 2009 ya zama banza kenan amma inde hakane to ALLAH zai yi aikinsa
HEBRON HARUNA said
BBC ALLAH YA KARA MUKU KARFIN GUIWA KUMA YA TAIMAKE KU A CIKIN DUK AIKINKU. ALLAH YA BAKU NASARA AMIN
YOBE STATE NIGERIA
jamilu japan said
bbc kunaburgemu kuma munajin dadin shiryeshiryenku don haka ban da abin da zan,iya gayamugu0 sai dai in ce allah barmanaku amin nine jamilu japan dake bayan rest house numan ajahar adamawa stete
Sanusi bello said
Don Allah nuhu ribadu da malam shekarau ku taimaka ku marawa gen buhari, saboda mu samu mu karbi yancinmu mu mutanen arewa
TIJKJANI YAKUBU GWARZO said
TIJJANI YAKUBU GWARZO INA MAI SHEDAWA BBC CEWAR ATTAHIRU JEGE YAYI RAWAR GANI SAI DAI ALLAH YA BAIWA GEN BUHARI SA A AMIN
mubarak lema said
BBC INASO KUSANI A CIKIN JERIN MASU SAURARANKU.
MUBARAK DAGA KATSINAR DIKKO TARRAY’YAR NIGERIA.
Tukur umar diri said
Ina son inrika samun labaran ku
Kurna asabe said
Ni najib inaso nakasance acikin wannan dandalin domin samu labaran dasuke wakana nayau dakullum dafatan aikinku yana kyau
Musa said
Inafatan xakusani alayi masu saurarenku
Arc.Musa casper said
Ina matukar farin chiki in kunhadu da sakona ma,aikantan shashin hausa na bbc inafatan zakusani layin masu sauraren ku nagode kuhuta lafiya da ga arch musa casper birnin kebbi nigeria
ahmed shehu said
Assalamu alaikum bbc hausa ina muku fatan alheri da fatan zan dinga samun labaru ta wadannan hanyoyi domin na dade ina neman hadin kanku bana samu Allah ya sa mu dace amin
Uba muhammed said
Assalamu alaikum.inamai kara yabanku akan gudun mawar da kuke bayarwa musamman ga hausawa wajan sanin abubuwan dakefaruwa a duniya.ina fatan zanringa samun labarikanku ta wannan hanyoyin.wassalam
Uba muhammed said
Assalamu alaikum.inamai kara yabanku akan gudun mawar da kuke bayarwa musamman ga hausawa wajan sanin abubuwan dakefaruwa a duniya.ina fatan zanringa samun labarikanku ta wannan hanya.wassalam
Salisu Rabiu salisu said
To yan arewa Azzalumai, Allah ya karya ku, yayi muku ta annabi musa da fir’auna. Ameen.
Garba Abdullahi said
Bbc gaskiya babu abinda zamu ce mu ƴan najeriya illa godiya game da yadda kuke jajircewa wajen bankado mana barnar da shugabanninmu suke yi da dukiyar mu allah ya saka muku da alheri.
yaro said
wai shinn yaushe ne talakawan nigeria za su bude idanunsu su sugane wai nigeria daya ne? kuma mu bar kashe junan mu, kwanekwane dukiyan mu?, sanan mayan da su rude mu. yayan su suna kasashen waje su kuma suna abuja ko kasashen waje suna shan coffe da kuma shan tee basu damuwa suna dariya mu. mu kuma muna kuka ! don allah mu yi tunani mu yi wa kanmu jawabi
allha yasa mu gani.
kauran wali said
muna farin ciki da jin dadin labaranku, domin ku keba da labaran gaskiya Allah yaba da saa amin
Yakubu Ibn Adam said
A gaskiya muna marhabunda da wannan chigaba, amma fatarmu ku bamu damar saukoda dukkan vedio ko hoto kai tsaye daga babban shafinku.
Aliyu Ibrahim said
BBC Sallama gareku dafatan kuna lafiya dan Allah inason kusakani cikin jerin masu sauraronku dakuma inada da bukatan labaran ku masu zafi-zafi kuhuta lafiya
Hamza saidu said
Gaba dai sa shen hausa na bbc allah yaja zamanin ku.
musaspecial4u2010 said
Assalamu aliakum bbc hausa inamika gaisuwata gadukkan maaikatanko kan ilmantarwa da fadakarwar dakukewa jamaa Allah yakara temakonku amin
inaso nima said
inansan inzama daya dagacin you tube saboda samun labarai sai anjiman ku nagode
Maryam Abdullahi said
Bbchausa kun ciri tutar yabo.
mustapha mohammed said
yau ne na shigo cikin wannan dandalin kuma zan taka rawa sosai sosai
kaairu said
inaso inzama daya daga cikin you to be domin samun labarai da dumi duminsu.
bala bally said
nima inaraayin shiga domin samulabari
mubarak said
bbc hausa a gaskiya shire shiren ku suna matukar burgeni gami da bani sha’awa. ALLAH ya rika maku.
useibert said
Quite often, readers of this blog have written comments to posts which were really email messages to BBC, thinking that this is their website. I wish to remind you that probably the BBC staff will not read these comments. In order to write to them, please visit their website: http://www.bbc.co.uk/hausa or use this link: http://www.bbc.co.uk/hausa/institutional/2010/05/000000_contactus.shtml
Yahuza said
Ina son inzama daya daga cikin masu samun labarai nan take ku futa lafiya
ukasha hussaini zango said
inaso kudinga turomin labarai
tijjani_yakubu@yahoo.com said
TIJJANI YAKUBU GWARZO ina samun cikakkun labaru akai akai nagode
Abdulhadi lawal Daura said
Dan Allah nima na shigo wannan dan dali na you tube
Sani Yusuf Daura said
ni sani yusuf daura ina muku addua allah yabiya mana buktunmu na alheri amin
Mmb4tos@yahoo.com said
Ina mai matukar fari cikin saura ranku a kuda yaushe. Da mousa jahun bauchi
Abdulra'uf Yusuf said
Ni ma na shigo.Ni ma na shigo.
Aliyyu said
Innaso indinga Samun labari na yanzu yanzu
kabir mahamu said
Salam bbc da fatan kunalafiya amin summa amin ina gai da raliya zubairu da tijani da nura rimgin da fatan kunalafiya amin.
lawali ismail said
inaso inzamudaya dagacikin ma’abuta wanan dandalin,
Salisu Aliyu said
Zuwa filin, Ra’ayi riga a gaskiya ra’ayina a game da yaki cin hanci da rashawa, wa y’annan shugabanni namu na yanzu ba zasu iyaba. Saboda su kan ba masu gaskiya bane,balle ma ace kuma su na jam’iyar PDP. Naku salisu Aliyu Lafia 08036039747 akarshe ina son kasancewa cikin mai samun labaranku da dimi-diminsu
Abduljalalabdulkadir said
Labari
ibrahim muhammed said
is good to say hi 2 my friend around the world and thnks 4 bbc world news wish u all wonderful weekend .
surajo ibrahim gama said
facebook
surajo ibrahim gama said
ni inasun ah kasan ce daku ako dayau shi
abdullahi said
Inason
Kuban
Rabiu Bilbis said
A gaskiya ina mai matukar jin dadin shirye shiryenku, Allah yayi maku jagora.
mohd majili said
Don Allah BBC ku sami lokachi ku sharya shirin akan tshakani musilmi da kirista su gane wasu mutane akan bukatarsu suna Gwarakawukanmu bada dalili muyitayin fada bariba sai Asara daukar rayukan mutane kuma kugaiyato manyan mallaman adinin don su fadawa mutane Ba haka fadan adini yake ba waslam kuwuta lafiya.
auwal ismail said
Rikice rikice da ake fama dasu musaman a arewacin Najeria.ba komai bane illa siyasa.yan tsirarun kabilu ne kawai suke tada jijiyan wuya wanda suke ganin an dane su.ganin cewa adinin su ba daye take da ayinihin babar kabilar ta arewa ba.shi ya sa suka maya da shi na adini. ga majalisar taraiya ga na jiha ama duk basu yi amfani da su ba suna ganin tada hankali da suna adini shi zai sa su cin ma burin su.talakawan ake zugawa su fada wa yan uwansu talakawa da fada.to shuwagabnin Najeria kuyi tunan.
Jamil sani musa said
Bbc ina yi maku fatan alheri.
Ibrahim Akilu said
Dan allah gaddafi karkabada kai buri ya hau a cigaba da fafatawa.daga ibrahim akilu
Moh'd Inuwa Idris Bununu said
Gaisuwa ga duk ma’aikatan bbc hausa a kullum muna sauraronku kuma muna jin dadin shirye shiryen ku ubangiji allah yakara taimaka muku.
abdullahi ishaka said
bbc inason kusakani cikin jerin masusaurarenku tahanyar you tube
aliyyu said
inaso inzama daya daga cikin maisaura renku na yau dakullum kuma inaso kudinga turomin da labarai nagode
isaka adamou said
bbc ina bukatar shiga cikin jerin masu sauraronku yau da kullum domin ku rika turomun da sababbin labarai ta hanyar you tube na gode
ALI DOKAJI said
Ina son na kasance da bbc a internet don samun ingantattun labare sannan zaku iya tuntuba na dan bukatar wani abu da ya faru a gombe.
sani jafaru tsurutawa saminaka kaduna state said
Allah ya taimaki mai kokarin taimakon nijeria ‘aduk inda yake taimako akan gaskiya badon kanshi ko iyalansa ba ko danginsa da addininsaba
sambo alkali said
ina son in zama member dinku
Ibson said
Yayau
khamees isah said
Muna matukar godiya gareku akan yanda kuke wasa shirye shiryen ku da gaskiya mungode
Ibson said
Talakkan najeriya nacikin ha’ula i do mikowa talakka babu abin ci inkasuwa baciniki ankwa shi kwangi lo li ankai kashashin kewaye
Ibrahim Sani said
Salamun Alaikum nimaga nawa gudunmawan ga remuyan arewa”"”"domin kuwa muntura mota ta tashi tabarmu ga “kura” kuma”"”"hmn yaya kenan??? Nagode………
miyatti said
salam
Nura shatima said
Aslm bbc munajindadinshirinku
Nura shatima said
BBC nadade’inasaurarankukuma’inajindadinshirinku
ahmed shehu said
bbc hausa muna maku fatan alheri
SULEIMAN ALIYU said
ina so in zama daya daga cikin masu fafatawa acikin wanan dandali dakuma samun labarai da dumiduminsu.
MUNIR USMAN GUSAU said
INA SON A SANI A TSARIN YOUTUBE
LAWAL ABDULLAHI said
ASSALA MUA ALAIKUM …………Nidai inason bbchausa you tube ne sabo da ni daman am abocin sauraren radio sune kuma sai gasauki inda za adinga fada ina gani kaga ko bakaramin dadi zanjiba …………………..kuma fatana anan shine fatan alkhairi da duk wani mai.aiki a.bbcworlrd news dakuma dukwanda yake saura.ranta dama wanda baiyi shima Allah yabashi damar sauranta amin summa ami NINE NAKU LAWAL ABDULLAHI MATAZU L.G KATSINA STATE
LAWAL ABDULLAHI said
SHIN DAN ALLAH YA AKE TURA MUKU SAKONNI
abdulkadir Muhd Nasir said
yayi mini kyau.
sambo alkali said
My name is sambo alkali from sokoto state of nigeria
Sidoska said
Allah ya bamu sa,a
Sidoska said
Ja
Hussaini hassan said
Jama’a ina neman ma…
Nuraubale said
Ina fatan Alheri ga bbc you tube,sannan inason zama member.kuhuta lafiya.
BABA UMAR said
Iwant become a regular member in bbc youtube
saifullahi said
salam.dama’a inason nazama maisamun labari wandayafi kowa samun lates din labari.
omar said
ina bukata inzama daya daga cikin amfanuwa dawannan shafi kuhuta lafiya.
saidu hamidu said
Innaso na zama babban mai tabka mahawara a dandalin bbchausa facebook
Nura Zauro Abdullahi said
Ina Son in zama daya daga cikin Iyalan BBC Hausa
Usman ibrahim palladan said
Ina geishe da masu ikin bbc
Umarharuna said
Bbchausa inna godiya
Umarharuna said
Godiya bbchausa
Shamsuddeen uba takarda said
inna so nakasance tare daku domin .Jin raho tanni da dumi .
ALI LAWAN said
Yau ne muka ji harbe harben bundugogi da karan bama bamai, a geidam kamar hukumar jihar yobe. a halin yanzu muna cikin zullumi da fargaba.
Ibrahim dan-azare said
Inaso na zama daya daga musu sumun labaren ku masu dumi dumi
Ibrahim dan-azare said
Inaso zama daya daga cikin masu samun labare da dumi dumin su
aliyu lamu daga damare inji ukun yola/nigeria said
assalam tashin hausa na BBC ina son kusani chikin jerin masu sauraronku bissalam
Zubairu Abdulkadir said
Ina fatan zakusani acikin masa sararenku kuma infata zakurinka saman labarai da dumi duminsu. daduk wani shiri nasiyar duniya.da sauransu.
Tijjani kassim gwaram said
Naji dadi shine bana sababa bbc ina matukar jindadin kasancewata a shafinku na you tube allah ya barmu tare
Allahnanan musa said
Nna gaisuwa dafatan kunanan lafiya nna so labari ku da dumidunsu ta email nawa na gode
garba ibrahim kukuri said
Zan so na zamanto daya daga cikin member na wannan dandali domin samun labarai da dumi dumin su inayi maku fata alheri
Adamu said
Adamuhussaini sabongari jahar kaduna inaso inzama daga cikin dandalin your tube saboda inrika samun labarrai da dumiduminsu.
mustapha said
In so in zama abokin ku
Usman umar abubakar said
Shugaba goodluck bashida laifi mu yan nigeria musamman yan arewa mune muke da laifin dan haka yanzu sai musan tudun dafawa
Idrisharon said
Ina son in joining dinku domin in dinga samun labarai da dimi dimi. Na gode.
anas yakubu said
ina son na zama daya daga cikin dandalin ku na youtube domin samun cikakun labarai da dumi duminsu,ku huta lafiya
saidu hamidu said
Get tiimaya movies pls
Sadiq kabiru kiyawa jigawa said
Ina bukatar samun labarai da dumi dumi ta you tube
Rabiuu ibrahim said
Allah temakeku
Yusuf Abdulmalik said
Ass.
Ina sona zama cikakan mai samun saba ban labarai daga gareku. Kuhuta lafiya. Yusuf Gashua
abdulrasheed umar said
assalamu alaikum dafatan kuna lafiya.inaso inzamtu daya daga cikin mai sauranku dafatan zakusa sunana ajerin masu sauraran ku.wassalam kuhuta lafiya.daga gyallesu zaria nigeria.
Muhammad Bello said
Inason zamadaya daga masusamun labaranku tahanyar you tube
Muh'd Nasiru danladi said
Barka da sabuwar shekara
Muh'd Nasiru danladi said
Barka da sabuwar shekara bbchausa radio
auwalu said
Hi
Abubakar hashim said
to bbc ku fada wa talakawan najeriya kada suga laifin goodluck su zargi kawukansu.don su suka yarda su rayu a haka.
musa lawan fulatan said
ass.alaikum yan uwa musulmi ina yimana fatan alhairi dakuma jaje akan karin kudin man fetur da aka samu.allah ya xaba mana shugaba nagari nan gaba ameen:daga:08033756569
Sam'ana Ilyas Yandoma, katsina state, Nigeria. said
Talaka bawan Allah, dama mun fadamaku Gudluck baya iya rike kasannan.
elgana Muhammed goni said
Ina son inza ma daya dagacikin dandalin you tube domin nadinka samu labaru daidai dasauransu
usman haruna adam said
To yan nigeria bakin cin indomie da sabulu ga yadda kwadai yakaimu, kuma sai munhadu 2015 lokacin da za’a kawo mamu wani abun da kuma kudade mumanta da duk wata wahala da mukashi, Allah yakaimu lokacin ameen.
AminuAbdulsalam said
Farin+ciki+ba+iyak+da+fatan…
fauziyya Abdullahi wara said
Youtube
Sani daji said
Ina bukatan kasan ce wa da ga masu samun labarai ma su sauki in kun amin ce,sani daji serti taraba.
Ali said
Allah ya shirya shuwagannimu
Abbas ibrahim said
Inason inxama gwani agareku wajen samun labarai dadumi duminsu
Jibreel said
Hy
Lawalhassan said
Bbc kugayawa yansiyasa na arewa cewa wannan sukace da sukayi ta zame musu kaya.
Garba B John said
Mu zauna mugani abun daya faru a jihar Niger daga zangazanga ya juya ya zama tashin hankali, har ya kai inda aka kone wa jama’a gidaje da shaguna, ina zamu a wannan kasa mu, muna kira ga kungiya kwadigo da gamnati a koma kan taiburi domin samu zaman lafiya. Garba B John
Bello ladan said
Inajin dadin sauraeren bbchausa koma inason iki dako
Rabiu muazu kofar yamma mani katsina state said
Gaisuwa da fatankuna lafiya ,nima inaso kuyimani yadda kukema mai saurarenku aharshen hausa nagode ina saurarenku muhuta lafiya
useibert said
A number of times, readers of Hausa Online have written comments to posts which were really email messages to Radio Deutsche Welle, BBC, Voice of America etc., thinking that this is their website. Once again I would like to clarify again that this weblog is not linked to Deutsche Welle or any other radio station that has a Hausa service, even if I have referred to their broadcasts or websites in some of my posts. This is a private weblog, which is all about learning Hausa (and other less commonly taught languages) using the Internet.
If you want to contact the Hausa Service of Radio Deutsche Welle or some other radio station, please send an email directly to their email address. Thanks.