Sorry – Hausa Video clips no longer show
Posted by hausaonline on Monday, July 2, 2012
I know that many people have been watching Hausa videoclips on this blog. There used to be a “widget” on the left, where one could find them. Due to a problem with the blog service provider, this widget doesn’t show right now. If you would still like to watch the Hausa videoclips I have collected, follow this link: Hausa Videos




umar said
sa shin hausa na dw ina jinjina muku bisa ko karin wajen aiki allah yakara daukaka amin daga umar muhammad dagd bauci nigeria
Rabiu Auwal Ja‘en said
Slm shashin hausa video muna godiya da irin kokarin da kuke yi awanga bangare Allah ya taimaka, sai kash yau nafara shigowa kuma naxo natarar kamar abubuwan sun tsaya.
Lawal Ibrahim said
Assalamu Alekum sashenhausa nabbc gaisuwa ga dukma,aikata bbchausa. Inafatakowa kalau? Daga lawal Ibrahim ondo state
Ibrahim kalu said
Dan Allah muna bukatar labaran ku ta email, nagode
Abba jikanliman katsina said
Mungode kwarai da irin taimakon da kukemana allah yasaka da alheri amin
Ali babe k/na'isa said
Ine muku fatan alkairi.
fatima said
salam yanzu na shig,barka ku da aiki!
A.Y.Isawa said
Aminci a gareku. Barkan ku da aiki a saka ni jerin masoyan ku na gode