Ranar abota
Posted by hausaonline on Monday, July 30, 2012
Today is International Friendship Day. Friendship is a topic in many Hausa proverbs. Here are just a few:
- Abokin kuka ba a ɓoye masa mutuwa.
- Abokin cin mushe ba a ɓoye masa wuƙa.
- Abokin gaɗar bushiya kunkuru.
- Kowane masaki da abokin burminsa.
- Talaka ba aboki ba, ko ka so shi, ran buki ka ƙi shi.
- Sai hali ya yi daidai a kan yi abota.
Write a comment if you know more.




Abdullahi Muh‘d Adam said
Abokin zamani banza ta fishi
Abbanshukura Yunusa said
Abokin damo guza, Abokin kowa dan sanda, Aljani abokin shaidan,
Al-AMEEN said
Wama uuti tum minal ilmi Illah Qalilah.
Al-AMEEN said
Innallaha ma’assabirin
kabiru zaki said
kominisan jifa?
Bash abdalah said
In hankali yabata. Hankaline yakenemoshi
Abbakar bela said
Kullum nafs za’ikatul maut
Rabiu yaron kirki said
Kowa yabar gida
Muhammad abdallah hadejia s.dogarai jnr said
Allahamdulillah we need another substation in hadejia.