Hausa programmes produced by Radio Deutsche Welle

Radio Deutsche Welle offers a variety of programmes in Hausa:

You can listen to the Hausa programmes, which are broadcast as Real Audio files. You can also download the manuscripts. The hooked letters ƙ ɓ ɗ are used in some, but unfortunately not in all cases.

16 thoughts on “Hausa programmes produced by Radio Deutsche Welle”

 1. Bonsoir
  Je suis Raliou Hamed-Assaleh responsable de la radio Sahara FM à Agadez au Niger. Ici beaucoup de nos auditeurs sont hausaphones. Ils reclament le retransmission sur la Radio Sahara des émissions en Haussa de la deutch welle. C’est pour cette raison que je me suis permis de vous écrire pour savoir s’il est possible d’avoir un partenariat de rediffusion entre la Radio Sahara et Deustch welle. Merci de me repondre.

 2. gaiwa maiyawa gadukkan ma`aikata gida wannan Radio, bayan haka inaso ku`isar mani da sakona zuwaga yanmaja lisar Nigeria,sakon nawa shine bamaganar bakasi takamaci majaliba awannan lokaci yakamata sumaida hankali wajan neman hanyoyin da zasu kawo zaman lafia a Niger Dalta,sukuma wadanda akacanzama matsugunni daga bakasi gwamnati tasamar masu da matsugunnai da abinyi domin yin hakan shine zaisamar da zaman lafiya a kasa baki daya.

 3. Ni a ra’ayina wanna doka da gwamnatin taraiyar Nigeria tasa game da sa hulan kwano ta su ke shi sabo da mutane basuyi mar habun dashi ba kuma muna gwamnatin dimukwaradiya bata soji ba sai tadubi abin da mutane suke so ba wai abinda ita take so ba

 4. INA MIKA GAISUWA GA MA’AIKATAN GIDAN REDIYON DEUTSCHE WELLE. KUMA INA JIN DADIN SHIRYE-SHIYENKU MUSAMMAN MA ‘FILIN A BARI YA HUCE’. DANGANE DA MAGANAR IMMUNITY CLAUSE DA SHUGABA ‘YAR ADUA YAYI WANI YUNKURI NE NA MAGANCE MANYAN BARAYIN GWAMNATI. SABODA HAKA ‘YAN NAJERIYA MU RUNGUMI TSARIN. WANDA KUMA YA KALUBALANCI WANNAN SHIRIN TO LALLAI BAYA FATAN ALHERI GA KASAR MU NAJERIYA.

 5. Allah sarki kasata Nigeria,ko dagaskene koko roman bakane? Ayau anwayi gari gwamnatin kasata Nigeria nafata ko ikirarin dawowa da martabar kasarmu Nigeria acikin gida dawaje.
  Haki muyan-nigeria hakan yaymana dadi domin koba komi matakin gyayra! shine gane kuskure, donhaka munayima shuwagabannin mu fatar alheri akan wannan al`amari,saida yinhakan wani kalubalene ga mahukuntan Nigeria.
  Domin yazama dole gwamnatin Nigeria tarushe hukumar ZABE takafa hukumar zabe maizaman kanta,bugu dakari mahukunta subar yan-nigeria suzabi gwamnatin dazata mulkesu,in`ansamu hakan, tohakika kasarmu Nigeria zatahau turbar dawowa dadukkan wata martaba datake da`ita agida dawaje.
  Domi gwamnatin da al`umma sukazaba itace kawai zata iyakawo cigaban kasa da al`ummar kasa.Daga Abdukra`uf Abdulkadir M/fashi.

 6. Allah sarki,amma mai dami daya sata,sanin kowane in`ance mulkin DIMOKARADIA kowa yasan yafi na SOJA,amma abintambaya anan shine musancewa yau shekaru goma sungabata ana mulkin DIMOKARADIYA a Nigeria batare da kakkautawaba .
  Amma dukda haka yan-nigeria basu gamsu da yadda ake mulkarsu ba atsawon wadannan shekaru, babban abin bakin cikima suna kallon cewa ansamu tabarbarewar al`amurane kawai atsawon wadannan shekaru 10,musamman in anyi la`akari da yadda SOJA sukabar mulki sanin kowane sodoji sunbar litar mai akudin da basuwuce naira 40 dawani abuba,sunbar mulki Nigeria tana da megawad kimanin dubu 10 sunbar mulki dala tana naira 80 dawani abu.
  Amma ayau abun bahaka yake ba domin ayau anasayen litar mai akudi mafi arha naira 70,in andubi bangaren wuta ayau Nigeria tanada megawad dinda bata wuce dubu 3000 ba batun faduwar darajar nairako abin ba`acewa komai domin dala ayau tana daidaida naira 180 dawani abu,shin immun kalli haka wane irin hukunci zamuyima mulkin shekaru goma na DIMOKARADIYA?.Daga karshe ina kira ga yan-uwana matasa mutashi tsaye munemi ilimi mukuma kama sa`na`a koyatake domin dogaro da kawunanmu mukuyi kowane irin kokari tahanyar lumana domin ganin cewa anbamu wanda dukmuka zaba a shekara ta 2011. Daga Abdulra`uf Abdulkadir M/fashi.

 7. Abinda kefaru ayankin NIGER DELTA wani al`amarine da gwamnatin Nigeria
  tasa sakaci acikinshi badan koamai ba saidan son zuciya da kwadayin
  abun duniya nawasu daga cikin jami`an gwamnati,donhaka middin
  gwamnatin Nigeria bata dauki matakan da suka daceba awannan
  yanki,tohakika dan-mulkin da suke takama dashi zai`iyagagarar su awani
  lokaci kalilan,musamman in`anyi la`akari da yadda akullum kungiyoyi
  kamar MEND yadda suke tasarrufi da muggan makamai
  Donhaka mafita kawai itace afidda dukkan sonzuciya wajan tunkarar
  wannan matsala domin samar da kyakkyawan yanayi asarmu tahaihuwa
  Nigeria.Daga Abdulra`uf Abdulkadir M/fashi

 8. Gwamnatin al`ummah wadda al`ummah suka zaba itace kefada dacikawa, alokacin da gwamnatin nigeria tayi bajet na 2009 talakawa manoma sunfara murnar cewa gwamnati tadubi bangaren noma da idon rahma,badan komai ba saidanganin cewa taware kimanin Naira miliyan dubu dari biyu donganin harkar noma ta`inganta awannan kasa tamu.
  Amma abunban takaici haryanzun manoman da ake ikirarin anware wadannan kudi domin ganin antallafa masu wajan bunkasa harkar nomansu domin cigaban kasa da al`umma shiru sukeji kamarma gwannati batai wani kasafi abangaren harkar nomaba, domin abunbakin ciki amahaifar shugaban kasar nigeria akwai karamar hukumar da majiyoyi suka ruwaito wani manomi nacewa akauyen su dukmutun 20 ana basu buhu guda,wannan yaudara har ina?.Babban abun tambay shine suwa kecin gajiyar wadannan kudi da akai bajet akan harkar NOMA anigera? Shawara ga dukkan wata hukuma dakeda alhakin samarwa ko bunkasa harkar noma a nigeria! yakamata sudaina yaudarar kayunansu surika yima yan-nigeria bayani kaitsaye cewa sunsai taki donsuba YAN-SIYASA badan suba manoma ba!.
  Akullum fatarmu Allah yabamu halattacciyar gwamnati wadda zata rika fada dacikawa akan dukkan al`amuran mulkin al`ummar dasuka zabeta.Daga Abdulra`uf Abdulkadir M/fashi.

 9. Asalamu aleikum. bayan geisua. wato inna jin dadin shirye shiryanku musaman achikin hausa.
  kamar yada muke samu labarin gida musaman Niger.
  allah yabarku taradamu muringa samun labarei hakanan amin .
  kuma inna issada geisua zuaga Adamu djibo a Nianey
  dasaran abokan azzike .

  nine naku Mohamad da ke zaune annan Almania Dortmund.

 10. Barkan ku da fama, ni ma’abucin jin shirye-shiryen ku ne tun a gida Najeriya to amma gashi nazo kasar Jamus na sami ‘yan watanni har yanzu Allah bai sa na taba kama ku a Radio ba a cikin kasar, nine ban iya ba ko kuma ba’a samunku ne dama a cikin kasar? Ina zaune a birnin Magdeburg cikin jahar Sachen Anhalt a gabashn kasar ta Jamus.

 11. Assalamu alaikum,
  Gaisuwa da fatan alheri ga ma’aikatan wannan gidan radiyo musamman Umar Farouk Dogarawa, Allah Ya kara kwazo da basira, Amin.
  Don Allah ina son in san yadda zan yi na aiko da takarduna na neman aiki don yin aiki da ku?
  Nagode.

 12. GAISUWA DAFATAN ALHAIRI GA MA,AIKATAN GIDAN RADIYO NI MAI SAURARONKUNE A KULLUM AMMA WANNAN SHINE FARKON RUBUTO MAKU SABODA KWAZON DA HAKURI DA BASIRA DA KUKE DASHI WANDA SHIYASA KUKAYI WA SAURAN FINTIKAU, DON HAKA KUSANI CIKIN MASU SAURANRANKU A KULLUM.

 13. Assalamu alaikum radio DW. Ina mai jindadin shiye shiryen ku mussamman filin ji ka karu, raayin masu sauraro. Ku huta lafia naku Bashir Fari,Makurdi,jihar Benue.Nigeria.

Comments are closed.