Download Hausa ebooks

You can download Hausa eBooks at AbubakarImam.com, a website dedicated to the Late Alhaji (Dr.) Abubakar Imam, who is the author of a number of well known Hausa books:

 • Ruwan Bagaja (’The Water of Cure’) (English version)
 • Karamin Sani Kukumi (’A Little Knowledge is Dangerous’)
 • Magana Jari Ce (’Eloquence is an Asset’), 3 vols.

All these and other books can be found at the website. In order to download one of the eBooks, just click or right click on download and choose ’save target as’! The PDF-files can then be read on the screen or printed.

On anther website titled Gumel.com, one can find another version of Magana Jari Ce Vol. I, split up into chapters. These (HTML) files, too, can be downloaded.

Advertisements

369 thoughts on “Download Hausa ebooks”

 1. I am printing a souvenir Bible for our church and we will be printing approximately 200 copies. Each book of the Bible will be in a different language and I am needing the Hausa language to place in this Bible. Is there an online Hausa Bible that I can have for this purpose. This is my last language to locate and my deadline if August. Any help you can give me I would appreciate.

  Thank you so much.

  1. Ina so in samu dimbin littafan hausa a wayata don jin dadin nazari a makaranta gashi ban san yadda zan yi ba, haka kuma ina son “Magana Jari Ce” amma odiyo dinsa. Na gode!!

   1. Dare Dubu da Daya an sake buga shi, kuma ana sayar da shi a shagon saida kaya na jJIFATU, dake kan titin Zaria Road Kano.

 2. Don ALLAH,ku taimake ni da bayanin yanda zan sami kofin film din magana jarice kamar yanda aka nuna shi a gidan talabijin na NTA> shekarun baya, nagode.

   1. Salam, Ahmed umar, Ina da bukata nima sai dai gashi mun nisa ban san koya za’ai ba, my e-mail id “zdaura@mail.com,zdaura@yahoo.com” 08033300576,25080804,97560097. Ina mai godiya.

   2. Salam, Mallam Ahmed,

    This might be a bit belated, but if there is a way one could buy the Magana Jari old films especially on cd, that will be excellent. I am surprised NTA are not promoting some of their excellent work. Wassalam.
    Garba

 3. don Allah ina son kofin littafin dare dubu da daya,ta email ko kuma ni mazauniyar kaduna ce a ina zan samu a cikin garin kaduna.

  Mun gode da wannan website din Allah ya kara daukaka ta.Ameen

 4. I really appriciate this site for its effort to make Hausa language very what is was b4… It is very annying if u see hausa native speaker is detstng d lng.

 5. Assalamu alaikum,Dan Allah yaza iya ajiye labarin ko tarihin garin mu a Google.ma’ana yazan yi daga ka rubuta sunan garin namu sai kaga abin dana rubuta

 6. Assalam…
  Hakika munji dadin wannan shafin, don kuwa ta hanyar shi na samu abinda na dade ina nema, wato magana jari ce. Yanzu haka nayi downloading dinta a waya ta.
  Taimakon da nake nema kuma shine, don Allah ina zanyi downloading Dare Dubu Da Daya koda na larabcin ne?

 7. Don allah yaxanyi na samu yanda xanna karanta takaddun Abdul’aziz sani madakin gini takan wayana, amma karkuyi amfani da email na don anyi block na ga phone nomber na 08179062434

 8. Ta wace hanya za mubi mu ga cewa dukkanin littattafan hausa, ikayu (poems), wassanini kwaikwayo nada dana yanzu sun sami shiga yanar gizo? wannan hanya zatayi matukar nuna aládu da basira ta kasar hausa wa duniya.

  1. Malam Abubakar Imam ne ya rubuta managana jari, ba Gumel ba.Akwai marubuta da za su iya kwatanta wa amma matsalar shine, ba’a damu da amfani da littatafan ba a makarantu. sabila da haka ne yasa akafi maida hankali da rubutun soyayya domin samun chanji. E na ganin da za’a nawo da yin gasan rubutu kamar da, to da za’a samu gwanayen rubutun. Koni ma da zan shiga gasar \.

 9. assalamualaikum
  sunana ibrahim yaubu musa kumani asalin bahaushe amma yanzu nabar aeewacin nageri dazama don haka yaran hausa da datakaddun hausa sunaimana wuyar samu donha nakebukata atai maken damagana jari

 10. Don Allah yaxa’ayi nasamu copy din maga jarice, na C D, kokuma Ina xan sameshi ni maxauni Birnin kebbi ne, don Allah agayamin inda xan sameshi Akasuwa birnin kebbi, kokuma ga nmbr wayata ==07068817601; ni maxauni Badariya ne , kusa da gida Alhj, Ali Badudo jarma, sunanah Sa’adu usman= guy nme dina kuwa shine == Aukione1 in B/k aha my friendxx in jiran ku.

 11. nayi mautkar farin cikin samuwar wannan page, ina mai neman alafarmar karin wasu muhimman books din domin ci gavan masu karatu nagode allah yakara taimakawa ameen

 12. Assalamu alaikum ina muku fatan alheri da fatan kuna lafiya. Dan Allah ina so ku ba ni shawara domin nima ina rubuta labaran Hausa, amma ni karami ne a cikin marubuta na gode, Allah Ya taimaka.

 13. slm.
  don Allah ina son a turomanda da lotafin nan masuna dare dubu da daya ta (facebook.jamilu samaila) ko email (jamilusamaila67@gmail.com). nagode Allah yabar ladan zumunci

 14. Aslm ni kuma ina bukatar wasu littatafai ne kuda biyu sune kamar haka.(1) dare daya ALLAH yakanyi bature. Na (2) kuma mangofak mabudin kwara.ALLAH Yasa kunsan inda zan sameAslm ni kuma ina bukatar wasu littatafai ne kuda biyu sune kamar haka.(1) dare daya ALLAH yakanyi bature. Na (2) kuma mangofak mabudin kwara.ALLAH Yasa kunsan inda zan sameAslm ni kuma ina bukatar wasu littatafai ne kuda biyu sune kamar haka.(1) dare daya ALLAH yakanyi bature. Na (2) kuma mangofak mabudin kwara.ALLAH Yasa kunsan inda zan sameAslm ni kuma ina bukatar wasu littatafai ne kuda biyu sune kamar haka.(1) dare daya ALLAH yakanyi bature. Na (2) kuma mangofak mabudin kwara.ALLAH Yasa kunsan inda zan same su.

 15. ASSALAMU ALYKM WARAHMATULLAHI wa barakaatuhu. Ina matukar farin cike da haduwa wannan shafi mai albarka, ALLAH SHI ANFANARDA MUSULMAI ABINDA KE CIKIN WANNAN SHAFIN, SU KUMA MAAIKATAN WANNAN DANDALIN FATANA IXUWA GARESU SHINE:- ALLAH SHI KARAMAU ILIMI MAI ANFANI ALLAH SHI KARAMASU TSORON ALLAH, ALLAH SHI ALBARKACI RAYUWARSU AMIN. BY BIN MUHAMMAD ADDA’U

 16. hello i’d writed and completed my new song in english, love to be love so before i do anything, is there any one will buy?
  Bcus its for sale by the owner….
  For more contact me on wassap simple 09031797751
  2go kyuree2
  and facebook abbakyuree.

 17. Good day. My contribution is by way of a suggestion. Instead of translating ‘ruwan bagaja’ as ‘the water of cure’, is it not better to translate it as ‘the medicant water’ or ‘the panacea water’ or ‘the therapeutic water’ or ‘the healing water’ or simply ‘the elixir’. It is better if you do away with the word ‘of’.
  By the way i’m from Daura, Katsina State. More grease to your elbow.

 18. Assalm ina mai farin ciki da murna da budi wannan shafi mai farin jini, shifin da aka bude don farfado da darajar Hausa a yankita, mungode da wanan kokarin,baya da haka ina son ataimakeni agwada min tayaya zanyi download din littafin shehu jaha akan wayata, amma kuma karamace(2700 nokia classic) takan Email address dina{adamuahmad25@yahoo.com} nagode ina sauraron bayanin ku sai anjima.

 19. Ina so in samu liltatafan kun sabo da in rika karantawa sabo da yana abe mun kewa musan man in bani da abokin hira, sanna in ina so inyi download din liltatafan ku yazan yi inyi download din su a waya bisalam.

 20. salama jama,a zan bakou tarihi na ali sounana ana mini lakabi da ele kouma oubana sounanshi malan oumarou shikouma baban shi malan mahaman shi kouma ali shi kouma malan aboubakar shi kouma malan ismailou shi kouma malan abdul halimou shi kouma malan sani jama dou wanan kakanounane natashi a niger cikin garin zinder a karce brni wajen dana rayou malan gajeri ina karatoun alo ban tapayin karatoun boko agourina boko ba aboun yiba ce nashi karatoun intanet ashekar 2001 nayi karatoun ilimi islam a gourin malan habou 2006 mahypi nayara sou nayi yawo gari a yanzo naje wani gari doungou naje matamay naje marya na shiga nigeria ga abounda moukaji da ga ali zinder

 21. Salam na yi matukar frin cikin wan an site din sai dai na nemi littafin shehu jaha ban samu ba. ko akwai Wanda zai taimaka mini da wani link din da xan iya samu?

 22. yan Boko Haram ni haruna nasiru dake jihar nasarawa nache yan Boko Haram wane addinine kukeyi duk yan Boko Haram Nana Nigeria daya ke kanin kashe mutane addinine wane we, anine ko Bible yache a kashe mutane wannan yana da ga chikin jahillchi kuma Allah yafi yafiku da Allah muka dogara bada waniba bama tsoron kowa sai Allah

 23. assalaamu alaikum barkan ku da fama, dan Allah a taimaka min da littafin magana jari ce 3 as well as dare dubu ta gmail address na thanks. Allah ya daukaka ku ameen

 24. Assalamu’alaikum

  Pls ina da tambaya ne shin an mai da littafin Magana Jari ce da English.

  Idan haka ne pls menene sunan na English kuma a ina zan sami littafin.

  08160000506
  08031105959

 25. I Salman musa Dansarai
  malumfashi
  katsina state
  ina mika gaisuwa ga jama,ar dake wannan zaure sanoan ina khra ga jama,ar wannan zaure dasu sani cewa kanada damar tura tambayar ka zuwa wannan zaure akan duk wani littafin hausa har inkasan yanada rigistar kamfani tsara littattafan hausa nagode

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s