Hausa videos at YouTube

These days, there is a great hype about the internet video search tool YouTube. I have tried to find videos in Hausa, and in fact, there were a few. One user named Habeebi has put a few private videos from a trip to Niger, for example. There are videos in other languages, too, e.g. Fulani, Swahili, etc.

I guess there may be more in Hausa in future.

127 thoughts on “Hausa videos at YouTube”

  1. BAYAN KIN BUDEE GOOGLE,KI SHIGA YOUTUE HAUSA MUSIC,ZAI BUDU,SAI KA ZAABI MUSIC DA KIKEE SOO.IDAN ZAA KA YI DOUWNLOAD MUSIC KUMA,SAI KI BUDE GOOGLE DABANG KUMA,KI SHIGA DOUWNLOAD YOUTUBE VIDIO,SAI KI ZAABI “DOUWNLOAD AND SAVE ANY VIDIO FROM YOUTUBE……….” ,BAYAN HAKA,ZAA KI GA PAGE NANG YA BUUDU.KIYI COPY AND COPY ADRESS WEBSITE,KIYI VALIDATING DOUWNLOAD.

  1. Salam yaya azumi Allahu ya bamu dimbin ladan dake cikin wannan wata mai alfarma. To koda yake baki sanni ba ko? sunana Muhammad Giade daga Nigeria domin naga kinason bayanin yadda zakiyi ki rika kallon hausa films to gashi ko:
   BAYAN KIN BUDEE GOOGLE,KI SHIGA YOUTUE HAUSA MUSIC,ZAI BUDU,SAI KA ZAABI MUSIC DA KIKEE SOO.IDAN ZAA KA YI DOUWNLOAD MUSIC KUMA,SAI KI BUDE GOOGLE DABANG KUMA,KI SHIGA DOUWNLOAD YOUTUBE VIDIO,SAI KI ZAABI “DOUWNLOAD AND SAVE ANY VIDIO FROM YOUTUBE……….” ,BAYAN HAKA,ZAA KI GA PAGE NANG YA BUUDU.KIYI COPY AND COPY ADRESS WEBSITE,KIYI VALIDATING DOUWNLOAD. Bye till i hear from you ar u in facebook?

   1. Assalamu alaikum ya yan’uwa na ubangiji yabamu sa da rabo mai amfani duniya da lahira amin Allah kuma ya yantamu cikin bayi nagari ya kuma sa mudace da falalar wannan wataan mai alfarma amin.

 1. @hafsah:

  Wish I could help you. Does anyone know that address?

  Also: All you Hausa writers: Would you like to publish your novels on a blog, like the one here? I could give you some hints on how to do that. Maybe I will write a post on that topic soon.

 2. hey haba yakamata ace mu yan arewa da muke abroad musa mu wani website da zamu ke kallan dramar hausa, gaskiya u guyz hv 2 do smtin ko bakwa kishin mu ne kamar yadda muke naku?pls do smtin

 3. @Musa:

  I like your code-mixing. Gaskiyarka, it would be nice if one could see Hausa video online. Not only for “yan arewa”, but also for Hausa learners. What you can find at YouTube is mostly short music video clips. Some drama would be nice for a change.

  Allah ya kai mu sabon shekara!

 4. Hi,

  I like hausa music and i want to download it to my phone and i can not get it from here. How can i download hausa music to my phone of PC.

  Sefinat

  1. BAYAN KIN BUDEE GOOGLE,KI SHIGA YOUTUE HAUSA MUSIC,ZAI BUDU,SAI KA ZAABI MUSIC DA KIKEE SOO.IDAN ZAA KA YI DOUWNLOAD MUSIC KUMA,SAI KI BUDE GOOGLE DABANG KUMA,KI SHIGA DOUWNLOAD YOUTUBE VIDIO,SAI KI ZAABI “DOUWNLOAD AND SAVE ANY VIDIO FROM YOUTUBE……….” ,BAYAN HAKA,ZAA KI GA PAGE NANG YA BUUDU.KIYI COPY AND COPY ADRESS WEBSITE,KIYI VALIDATING DOUWNLOAD

 5. Infact Hausa movies needs to develope,The end of all Hausa movies is in shame, the moment your expecting something important right there they will say ALHAMDU LILLAHI.
  Infact i hate watching Hausa movies nowadays, i used to like them a lot. But now i have them, hate hate them.Please hausa producers you need to learn from Nollywood, expecially the end justified the means, but in Hausa movies the end justified nothing.
  HAUSA MOVIES NEEDS TO DEVELOPE PLEEAAS. THE END OF HAUSA IS NOT JUSTIFIED THE MEANS.

 6. ASSALAMU ALAIKUM
  yan hausa films kuji tsoron Allah kubar film din da ke lalata tarbiyar yaranmu. ku tuna fa ku musulmi ne duk abinda ku ka aikata Allah zai yi muku hisabi akansa gobe kiyama, saboda haka kuyi hattara, irin fitar tsireci da ku keyi da kuma wasu abubuwa da ku ke aikatawa duk su saba ma musulunci wanda shine addinku, kuma ku sabama aladarku ta hausawa, wadda itace mutuncinku,kun dauki aladar turawa da indiyawa wadda ta sabama addinku da aladunku, saboda haka ya kamata ku gyara.
  daga dan uwanku mai sonku da alheri.

 7. na fahimchi cewar yanzu akwai web site na hausa gaskiya muna godiya ga wadanda suka kirkiro shi.ayi kokari a saukaka mana shi mu masu amfni da kalmar hausa.mun gode kwarai.

 8. Sabo da talauchi da yayi mana katutu a Najeriya ba kowa ke iya mallakar na’ura mai kwakwalwa ba,sabo da haka sai dai mu sayi kwance(watau tokunbo),su kuma akasarinsu na da ne,basu kunshi wasu na,urorin kallon vidio ba.Kamar tawan nan dana rubuto maku wannan sakon bata da Adobe flash player kuma ban san yadda zanyi in dora mata ba.Ku taimake ni.
  Nine mai saurarenku Aminu Lawal M/fashi Katsina state Nigeria.
  E-mail alawal35@yahoo.com
  4/9/2009

 9. ASSlAMU yan film din hausa daga masoyinku mai sha’awar kalon film din hausa ina mai tayaku murna dangane da cegaban dakukasama. dudayake akwai wasu yankura kurai dasu ke damun yan kalon film din hausa kamar tsaraice matta a film domen gidamun dazaran a ka ga yarenya dakayan da basudace ba baza’abare mukali film din ba dun allah ina mai bada shawara asake nazare game da sutura damata ke sanyawa dakuma kalamai natarbiya.tanx

 10. Assalamu alaikum to na daix shawarace zanbaku yan wasan Hausa fim to agaskiya idan aka duba wasu daga cikin wasanninku agaskiya duk wanda ya zageku to Allah sai ya tambayeshi domin kuna yin abubuwan da suke faruwa ayau rayuwa talalace iyaye wasu sun mai da ya’yansu kamar dabbobi domin kuwa ayau zakaga yanmata ko maza iyayensu basu damu dasuba sun barsu kamar dabbobi to sabo da haka akwai fina finan da zakaga sun tarbiyantar da irin wannana abun ayau kuma zakaga wasu sun gyara ko dai makamancin haka to sabo da haka irin wannan suna da amfani sosai ga al’umma amma fa ni banace basayin kuskurebane a’a su yan’adam ne kamar kowa suna yin kuskure Allah ya gyarana gaba daya amin domin basu kadai keyin kuskureba ga duk mai hankali ko?

 11. Pingback: funniest videos
 12. I like bbc hausa so much that I dnt want missed any of there news.but I hab a comment I wld lik to bbc hausa to brodcast for the whle world,so that peaple wll know the truth about police men.they don’t help peaple,they chiet to the extent nobody fill like helping any human being in this nigeria

 13. Slm. Gaisuwa Ga BBC Hausa. Shin dagaske ne Dan gidan Sarkin Saudiyya shine yake Hawa motar da tafi k wace tsada a duniya? In haka ne wace iri ce, kuma nawa take? Naku mai sauraron ku Nazeef Tilde, Jahar Baucin najeriya.

 14. Gaisuwa da fatan alheri.Don Allah yazanyi ina anfani da Samsung touch screem.amma yanzu google dinta baya budewa ma anako yabude bakaganin komi,meye yakamata inyi?

 15. Bbc hausa,don allah ku cewa shugaban kasarmu naijeriya ,wato goodluck.Ya tsaya da kafa bibbiyu domin samun isheshen tsaro a kasarmu mai dimbin albarku. Daga karshe ,bbc ina jin dadin shirye shiryenku matuka.Suna na( Lumfarisi andrew boga )daga abuja naijeriya. Na gode.

 16. assalamu alaikum bbc hausa dan allah ku sami shiri da zaku ganar da manyan arewa ina naijeriya ta dosa , a yanzu fa arewace ci baya a kowanne bangare ,domin muna kallon yadda arewa ta zama a yanzu bayan mune kashin bayan nageria takowane bangare. na gode daga usman muhd ringim

 17. Assalamu,alaikum BBC HAUSA da ALLAH inason kutaimaka kodasau daya ne1 tak araruyuwa kafin zuwa ranar mutuwa kukaranta min wasikata Zuwaga manyan arewa maso gabacin najeriya shin kunaganin kunsamana dokan tabaci zamu mutune? kuma kusani daku damu talakawan harma da jami,an tsaron duk ranmu yana wajen ALLAH kuma zamukoma gareshi TO mude talaka babu abunda zamuce sai dai, addu,a ALLAH gamu gareka, DAN ALLAH MURYAR BBC HAUSA KU ISAR MINDA SAKONA GA EN, MAJALISAR TARAIYA HARMA DANA WAKILAI, NAGODE MURYAR HAUSA KUFUTA LAFIYA

 18. Assalamu alaikum da fatan kun yini lafiya ya aiki,don Allah tambaya nake akan wata School ta Arabic da akayi Hira da Shugaban ninta a shirin BARKA DA HANTSI ina tambayane gameda address din su da Lambar da fatan zaa taimakamin da amsa. Na gode Allah taimaki gidan Radio Freedom Freedom ameen thumma ameen

 19. Assalmu alaikun yan uwa ina son na miqa jaje ga jama’ar Kano bama kamar yan kasuwar sabongari game da gobarar faru a yan kwanakin .baya wannan abu mu daukeshi jarabawa che daga Allah subhanahu wata’ala , kuma Allah ya kyauta ya kuma maida alkhairi ameen.

 20. Assalamu alaikum Ina mika saqon gaisuwata ga freedom bisa rasuwar Tijjani ado Ahmad & Avm mukhtari muhammad Allah ya jikansa darahama sako daga muttaka wudil

 21. gaski muna jinjina ga adam a zango abisa wankan da yake dauka musanmanma na kananan kaya xakaga yanxu gayu dashi suke koyi musamman ma idan sallah taxo

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s