Qur’an and other Muslim sources in Hausa

Not only the Bible and Christian teaching, the Qur’an and other Muslim sources too, can be found on the internet in Hausa and in other less commonly taught languages. Here are a few sources:

79 thoughts on “Qur’an and other Muslim sources in Hausa”

 1. Assalamu Alaikum, Bayan gaisuwa irinta addinin musulunci dakuma fatan alhairi ga duk ma aikatan wannan kungiya ta jama a tuttajdidil islamy, A gaskiya ni ban taba halartar taron wannan kungiya ba sai lokacin da sukayi taron su na shekara-shekara a garin abuja kuma agaskiya nayi matukar farin ciki ganin irin gooyon bayan da wannan kungiya ke badawa ga jama ar musulmi da fatan za a daure ko kuma za a cigaba.daga kar she ina rokon allah daya kara daukaka wannan kungiya ameen. DAN UWANKU A MUSULUNCI IBRAHIM S BAKI KASARAWA SOKOTO STATE OF NIGERIA

 2. I want to learn the Hausa language so wish to
  learn it by using the Holy Bible
  Are their any Holy Bibles in Hausa/English do you know like both languages side by side in the Holy Bible?

  1. Please look at the following blogpost:
   https://hausaonline.wordpress.com/2006/06/29/bible-in-hausa-swahili-and-other-languages-online/

   You could download the Bible in Hausa and read it together with any English translation. But of course, this would be rather advanced. You also need to learn Hausa grammar and Hausa lexicon. For thid you could either buy a book or visit http://www.humnet.ucla.edu/humnet/aflang/Hausa/Hausa_online_grammar/grammar_frame.html

 3. Assalamu alekum nima gatawa gaisuwanan dafatan alheri gawannan qungiya allah yakara taimakawa yakara daukaka muslinci da jama ar musulmi daga aliyu muhammad sani yunis katsina kusada.

 4. It was a nice thing cos house serve as d language dat help me to know more about my religioun islam, may almighty Allah reward who ever contribute thru one way or the other with aljannatu fidausi.

 5. Ina rokon ALLAH yada maqungiya Allah yakara taimakawa yakara daukaka muslinci. A samana dukkan wa azi na jafar Allah yajikan shi amin a net zai temaka aluman musumi naduniya

 6. i want hausa and youruba audio quran translation how can i find.
  Audio Quran Translations Mp3 Quran Download All languages mp3 and Video
  42 language audio quran translation you can download and online listen and desktop software also you can add your sites with your title Albanian, Amharic, Arabic, Azeri, Bahasa Indonesia, Bangla, Bengali, Berber Tamazight, Bosnian, Chinese, English, Filipino, French, German, Gujarati, Hindi, Kannada, Korean, Kurdish, Malayalam, Maranao, Marathi, Pashto, Persian, Portuguese, Russian, Somali, Spanish, swahili, Tagalog, Tamil, Telagu, Turkish, Urdu, Uygur, Uzbek
  http://www.VideoQuran.Net

 7. Pingback: equran
 8. Assalamu alaikum ya JAMA:a atul musulmai dan Allah JAMA:a wannan wata mai albarka waton watan axumi yanasun mutani su aikata ayuka masu kyauwu

  dan samun alkhaire dake cikinsa,dan Allah jamaa axaya ayiwa Allah aiki maikyau.Allah yasa mu dace.ameen

 9. Slm.madalla da irin gudunmawa da ijtihadi da malamanmu sukeyi domin ganin saita hankulanmu don yin abin dazai sa addininmu ya kyautata.Abinda nake cewa gyaran zuciya da neman ilimi shine mataki nafarko don ganin mun kyautata addininmu.allah yasa mu dace.

 10. Slm.don allah samari yan uwana musulmi ahlussunnah mu nemi ilimi tare da iklasi domin ilimi shine tushe na cigaban duk wata al’umma,su kuma samari sune al’umma idan suka gyaru ta gyaru inko suka lalace to hakika anshiga masifa.wallahi qalubalai agaremu saboda irin halin da kasarmu take ciki ayanzu.wani abin takaici kaje garuruwanmu na musulmi saika kirga makarantu na islamiya na mata sama da goma,safe da yamma da dare amma idan aka saka ka neman makaranta maza tsayayya guda daya to an hadaka da aiki ba karami.meyasa hakan?saboda mu mun shagaltu da neman duniya.hakika bamu kamo hanyar da zata kaimu ga bullewa,ya zama lalle mu gyara saboda kanmu da addininmu.Tabbasss!!!mutsaya tsayin daka mu nemi ilimi.

 11. assalamu alaikum yan uwana musulmi muriki musulci dagaske shine addini agaskiya jamaa kumamusogaskiya tafikomai manzon Allah sw yace duwanda yakiyaye hakin Allah to Allah zaikiyayeshi ikiwa muso sun a wallahi itace tafarkingaskiya wallahi musojuna

 12. Assalamualaikum for us muslim we have to be carefull with our religion there is no anythin in this life separate us with our relegion either politic constitution e t c

 13. Assalamu alaikum inafatan alkairi ga ‘yan uwa musulmi allah ya k’arawa shumagabannin wannan k’ungiya k’warin guiwa da jajircewa,allah ya k’ara d’aukaka musulunci da musulmai allah ya had’a kan musulman duniya amin

 14. assalamu alaikum inafatan allah ya daukaka musulunci da musulmai baki daya nibansan wannan kungiya ba sai yanxu danaji wa axin malam sheik albani xariya

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s