Hausa discussion groups

One can find discussion groups on different aspects of Hausa popular culture at Yahoo groups. Here are a few of them:

Duniyar Hausa is about Hausa language and culture in general:

An kafa wannan majalisa ne domin tattaunawa akan harshen Hausa da kuma hausawa.

Finafinan Hausa is for people interested in Hausa home videos and films:

Assalamu Alaikum. Barka da zuwa wannan MAJALISAR FINAFINAN HAUSA A INTANET. Makasudin wannan majalisar shi ne sharhi a kan finafinan Hausa da kuma dangantakarsu da al’adun Hausawa da kuma wakilcin Hausawa da Hausanci a cikin su. Muna yi muku maraba. Wassalam.

Marubuta is for people interested in contemporary Hausa Writers:

Barka da zuwa Majalisar Marubuta Hausawa a Zamanin Yau. An kafa wannan majalisar ne domin bawa Hausawa marubuta dama su samu wurin tattauna lamarurrukan da suka shafi rubuce-rubuce a yau. Da farko an fara da marubuta k’agaggun labarai. To amma ganin yadda marubuta Hausawa suke dad’a hab’aka, sai muka ga ya kamata a fad’ad’a majalisar ta k’unshi duk wani marubuci da yake yi da harshen Hausa. Allah Ya ba mu sa’a, Amin.

M-peg is about technical issues related to video production:

Wannan kungiya an gina tane akan wasu muhimman batutuwa da suka shafi sana’ar hada hoto da tacewa a fagen shirya finan finan mu na hausa.
zamu karasa saka manufofinmu da karin bayabi ta wannan kungiya nan gaba.

Click on the links to find out how to join these discussion groups. Not all may be very active, but you could find some interesting posts and learn more about the Hausa language and culture.

Search for more groups.

36 thoughts on “Hausa discussion groups”

 1. LALLAI SAI SON BARKA. BANI DA ABIN DA ZANCE SAI DAI ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI AMIN SUMMA AMIN.
  SHAWARA GUDA ITA CE INA SON KUYI KOKARIN SANARWA DALIBAI DUKKANNIN WATA GASA WACCA ZA`A GUDANAR DOMIN SHIGA CIKI. A HUTA LAHIYA.

 2. Assalamu alaikum,sannun ku da kokari,muna murna da fatan alkhairi gareku,da fatan za a samu gyara a harkar fim din hausa don dacewa da addini da al,ada ganin cewa masu yinsa musulmai ne.Allah Yasa mu dace amin.

 3. Ra’ayina akan finanan hausa shine: muba addini da al’ada muhimmanci, ba daukar al’adun kasa shen waje ba. Misali kamar rawa da waka, shantaba. Wasa da bindaga, da makamantan su.

 4. Har yanzu akwai sauran gyara, musamman ma ga shigar jarumai Mata, don babu koya tarbiya a ciki, balle kuma kalamansu nan ma dai ba a cewa komai.

 5. Ya kamata ma su shirya fina-finan hausa su daina wanko na indiya, su zauna su tsara yadda zai dace da addininmu da al`adunmu, ba su rika wanko da wasu ba. Su rika amfani da nasu fasahar banda satar fasahar wasu. Sannan wakokin da ake yi yanzu kusan shirme kawai ake yi babu cikakken ma`ana sosai.

 6. In kaji dadin abu ka yabe shi sabo da haka naji dadin wannan majalisi. Masamman kamar ni kadai aka bude min wannan fili fata na allahu yakara maku basira,hazaka da fahimtar. Ingantar da wannan majalisi amin summa amin

 7. Kana kokari sosai….amma pls me yasa films din saira movies ake jansu da yawa?….tun ana jin dadinsu har yazama ba dadi nd adaina ganin ma’anarsa

 8. Aslm! Mujallar hausa. Ina kara gode muku na kokarin da kukeyi.Allah yakara hazaka da karewa(amin). Meyasa sairamovies suke tsawaita film din su. Ina gaida Sairamovies, F K D, maikwaimovies, kamal enterprises etc. Ina gaida da jarumai, nafisat abdullahi, Rahma hassan, hadiza gabon, jamila nagudu etc. Thanks

 9. ASSALAMU ALAIKUM DAN ALLAH ABBAS SADIQ DAN KAMFANIN MAIKWAI MOVIES BA KUMA WANDA YAKE A JOS WANNAN DAN KANO NE KUMA YANA CEWA SHI PRODUCER NE MAINE GASKIYAR MAGANA NAGODE KUHUTA LAFIYA

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s