Hausa letters to Radio Deutsche Welle

Recently I found that Hausa letters to the Hausa section of Radio Deutsche Welle provide very nice reading material for intermediate Hausa learners. In these letters, readers ask curious questions like the following: Wace mace ce ta fi kud’i a Duniya? (Who is the richest woman in the world?) or Wace Teku ce mafi girma a wannan Duniya tamu? (Which is the deepest ocean in the world?) These questions are then answered by one of the Hausa staff.

You can find all the questions sent to Radio Deutsche Welle and the answers given by their staff in the section called Amsoshin takardunku.

Here is a list of the topics dealt with in these letters in the last months:

121 thoughts on “Hausa letters to Radio Deutsche Welle”

 1. Gaisuwa mai yawa tare da fatan alheri ga dukkan ma aikatan sashen hausa da radio deutsche welle. Bayan dubun gaisuwa da fatan alheri ina fatan kuna lafia kamar yadda muke anan lafiya. Na rubuto wannan wasika don jin dadi shirye shiryen da yadda kuke budewa duniya kai. Allah ya kara zumumci. Inaso kuma kuaiko min saraba masu sauraro da kuma hotuna mai aikatan sashen hausa.
  SOULEYMANOU MAL HOUSSEINI BP 11 GUIDER NORD CAMEROUN.

 2. Assalam! inafatan duk ma’aikatan shahin Hausa ta muryar radiyon Jamus suna lafiya.Atakaice shiryeshiryenku na kaitardani kwarai da gaske.sai ince, Allah yakaramuku basira, fahinta, hakuri da jumriya. amin! Dan Allah ina bukatan ku aikomini da tarin shararren mawakinnan Alh. Musa Dankwairo. N gode! Nazeef s. Mohammed, shashin fullanci muryan Najeriya Lagos.

 3. Dun ALLAH radio jamus kugayawa mahukun tan najeriya, wasoso akan dukiyan talakawa ALLAH yahana dun haka duk wanda yayi to ALLAH nada yanda zai kamashi, kutunafa inba mutuwa to akway chiwo, yazu ina (rimi) ina shugaban kasa

 4. Ra’ayina game da ra’ayoyin masu sauraro shi ne abu ne mai kyau domin kuwa kuna bawa talakawa damar fadin albarkacin bakinsu wanda kafofin yada labarai na gida ba za su basu ba, musanman ma idan ra’ayin ya shafi shuwagabanni da yan majalissu.To amma radiyan jamus me ya sa ni na turo muku ra’ayoyina da lambobin wayata amma ban ji ko daya an karanta ba.Shin ba wannan lambar ba ce 491737100428? Ko ko sai an yi rijista daku ne?

 5. DUTSHE WELE NA GAISHEKU DA AIKI. DA FATAN ALLAH YA TAIMAKEKU A WAYAR DA KAI WANDA KUKE MA MUTANE. ALLAH YA KARA MAKU KARFIN YIN HAKA.
  BAYAN WANNAN INA ROKONKU KU TAIMAKA MANI DA EMAIL ADDRESS NA Dr GARBA MALUMFASHI WANDA YAKE DA ZAMA A SCOTLAND (BRITAIN) NA TABA JI KUNYI TATTAUNAWA DASHI, AKWAI ABIN DA ZAN NAIMI FAHIMTA DAGA GARESHI. MAI SAURARONKU A KULLUM.

  ZAKU IYA TURO MANI TA EMAIL ADDRESS NAWA

 6. radio jamus sannunku da aiki kuma muna gediya game da jimirin da kukeyi wajen aiki bil hakki da gaskiya, ku mika min sakon gaisuwa ta musamman ga ilahirin ma aikatanku sannan kumi ka min gaisuwa ta musamman ga mahaifin alhaji sani abubakar fulatan sarkin noma da iyalanshi da yan uwa da abokan arziki, sannan kuma abokaina kamar anas isah da sauran manyan abokaina wadanda lokaci bazai bari na ambace su ba. ku huta lafiya mai saurarenku a koda yaushe abdul aziz sani abubakar fulatan karamar hukumar rogo jihar kano daga nigeria

 7. wannan gidan radio na ku lallai ya zama uwa maba da mama, domin kuwa uwa ta gari ita ce ke bawa yayanta nono mai kyau, lallai mun tabbata kuna shayar damu labarai masu fa ida da kuma amfani.
  ina gaishe ku a madadin abokai na dake garin fulatan karamar hukuymar rogo jihar kano nigeria.

  ina bukatar ku rika turamin sako zuwa ga e-mail dina : amashfulatan@yahoo.com

 8. Aslamu alaikum sashin hausa radio deutsche welle mudai ba abunda zamuce da wannan gidan radio saida Allah yabar zumunci bayanhaka inaso kusani cikin jerin masu saurarenku daga Jamilu umar j anguwar jankai Gombe state.

 9. Assalam! inafatan duk ma’aikatan shahin Hausa ta muryar radiyon Jamus suna lafiya.Atakaice shiryeshiryenku na kaitardani kwarai da gaske.sai ince, Allah yakaramuku basira, fahinta, hakuri da jumriya. amin!don Allah ina tambaya akan WRESTLING wai da gaskene? ko shirine kawai?

 10. jinjina ta musamman ga ma’aikatan radio jamus.bayan gaisuwa ina son ko turumun hotonan ma’aikatanko nagode nene Auwalu Dahiru daga Yelwan tudu Bauchi Nigeria TEL. 08094722490

 11. Dafatan alkhairi gareku. Ina fatan zaku fadakar da mahukuntan Nijeria,da sudaina maganar basu da kudin da zasu biya mafi karancin albashi na 18,000. Idan ba Nijeria ba,wace kasace magidanci yake karbar mafi karancin albashi na naira 7,000 awata sannan kuma yana biyan kudin wutar lantarki da batama sam,har naira 2,500,awata? kumama wai har suna kiran da cewa tayi arha. To shawarata dai suyi adalci tunkafin talakawa su idasa kangarewa. Yanboko haram dai sun isa misali. Nagode, naku, Kabir Yahuza Funtua

 12. Don Allah shugabanninmu na najeriya ku gyara halayenku kuma ayi yaki da cin hanci da rashawa a samar wa matasa aikinyi kuma shi cin hanci yanzu ya zama ruwan dare a makarantu kuma daga canne mutane ke lalacewa, na godear wa matasa aikinyi kuma shi cin hanci yanzu ya zama ruwan dare a makarantu kuma daga canne mutane ke lalacewa, na gode

 13. Asslm deustche welle. To mu gombe anmana cika baki. Inda ake neman kuriarmu cewa minimum wage na #18.000 yayi kadan. kash bayan anci zabe. Sai gashi ana cewa za’aba da dubu sha shida.#16.000 har ana kai ruwa rana da talba. Sabo da suna ganin kudin yayi yawa wa talakawa da su da iyalansu. Ammana don Allah su gaya mana nawa suke biyawa yaransu a nursery schools. Allah kabamu yadda zamuci musha awannan kasata ta nigeria.

 14. Slm.Ina kira ga yan najeriya a shekarar 2015 mu guji siyasar kudi,ma’ana ban kudi in zabe ka ko kuma ingo kudi ka zabe ni.Da kuma siyasar kabilanci,ma’ana wane dan kabilar mu ne dan haka koda bai cancanta ba shi zamu zaba .ta haka ne kawai zai kawo karshen shegiyar uwa pdp a kasar mu.ina yi muku fatan alheri. Na gode.

 15. ASS. bayan gai suwa da fatan alkairi ina fatan kuna lafiya Allah yasa haka amin. ina mai shai damu ku shewa ina sauraronku kuma in jin dadin shiryeshirenku masu ilmantarwa daku ma fada karwa.daga karshe ina fa zaku aikomim da tsarabar masu saurao da kuke aikawa masu sauraron ku ku hutalafiya .

 16. Aslm. Yaya aiki dafatan, kunan lafiya. Ina da tambayoyi kamar, wane filin wasan kwallo yafi kowanne, filin wasa tara, kudin shiga a duniya. Tun kafuwar man unt zuwa yanzu, wane dan wasa, sukayi wanda, yafi kowa magoya baya, a kungiya. Sannan don’allah kubani tarihin tsohuwar kungiyar, dantata united dake kano. Nagode

 17. Dan Allah muryar jama’ar Jamus, ku gayawa shugaba Goodluck, idan kasar najeriya tafi karfinsa ya fito yayiwa al’uma bayani, ko a samu tsaro a kasar.

 18. Allah Ubangiji ya taimaki wannan gidan rediyo na Jamus, saboda badon daku ba da bamu samu wadansu abubuwan dake faruwa a kasata Najeriya ba. Gaba dai Gaba dai

 19. bayan gaisuwa gidan radio jamus ina jinjina muku kwarai da gaske saboda bayannai da labarai masu kayatarwa dakuke bamu kufuta lafiya maisaurarenku kodayaushe umar magaji araba Inkiya umar minista araba illela l g sokoto state nigeria

 20. gaisuwa maiyawa tareda fatan kuna cikin koshin kafiya?ina so ingayamuku inajin dadin sawraron labarenku.kuma ina fatan bazakuman tadaniba,wajen bada kyawtu tukanku.to shugabanin nageria.akamanta gaskiya da adalci.wallahi wannan yanke hukuncin nan da akayi wa major almustapha ba alaman adalci acikinta.inhar hakan tafaru muna gayamuku duk mai hannu acikin ta shima hakan nezatafaru dashi.daga faisal muluk.jahar adamawa karamar hukumar mubi.

 21. .to shugabanin nageria.akamanta gaskiya da adalci.wallahi wannan yanke hukuncin nan da akayi wa major almustapha ba alaman adalci acikinta.inhar hakan tafaru muna gayamuku duk mai hannu acikin ta shima hakan nezatafaru dashi.daga faisal muluk.

 22. assalamu alaikum.to marwa mudai yan mubi sentral kuriyanmu nakane.inaso insanar ma cewa munagowon bayan ka dari bisa dari.daga faisal mubi,kolere ward.adamawa state.

 23. to yan najeriya sai kufawwalama allah komai domin kiyaman ku tatsaya yan’boko haram sukashemu yan’sanda ma suzo su kashemu wanzalumci har’ina saidai dadin gida biyu kuyenaku anan sakayya nagurun jalla.

 24. Assalamu alaikum Allah ya kara muku basira ameen gakiya babu wani gidan radio aganku waja kece gaskiya komai tacinta shiyasa nayi muku wannan addu ar daga hussein s d y bodija ibadan

 25. assalama aliykom sa chen hausa n deutsche welle dan alah ku isar min da sa qouna zuwa ga chougaban qasarmu mahamado isufo da yahan zarta dou min ganin yada yan niger da kelibiya dou min fit awanan ma wou yakin hali

 26. Assalamu alaikum ma’aikatan gidan Radio Dauch welle gaisuwa tare da fatan alkhari na turo ne domin na mika gaisuwa na a gareku domin ni bako ne wurin rubuto maku wasika amma ni ba bako bane wurin sauraren shirye-shiryen ku na sashin hausa ku huta lafiya nine mai sauraren ku a yau da kullun Abubakar Habibu Birnin Gwari

 27. ra’ayina to shuwa gabannin kasashen africa ya kamata kuyi karatun tanatsu kunga dai yadda abdullahi na kasar senegal takaremai saboda haka yakamata kuyi karatun tanatsu dunda mulkinnan bagado bane daga Abu’ada kano nigeria

 28. ra’ayina to shuwa gabannin kasashen africa ya kamata kuyi karatun tanatsu kunga dai yadda abdullahi na kasar senegal takaremai saboda haka yakamata kuyi karatun tanatsu dunda mulkinnan bagado bane daga Abu’ada kano nigeria 07030780973

 29. dan Allah abunda yake damuke ke damummumusamman akano shaye shaye ya zaman kamar ruwan dare, sai kaga yamma mata kanana suna zuwa sayen kayan maye kuma yaran kanane da ga ninsu dai kasan yan maikudine amma dan allah tataimaka adina na shigo da wannan kayen maye kamar benelyn ,kuptum.emzolin, tuccil roche dan allah da annabi mai girma gwamnan jahaar kano akwai yadda za ayi shi kuma bazaisa ka mayeba saboda abun ya wuce myadda ake tsamma har matan aure sha sukeyi

 30. Assalamu alaikum sashen hausa na radio DW don allah ku isarminda sakona ga gwanan jahar sokoto cewa mu jama’ar karamar hukumar mulkin illela ko ammance damune don muna iyaka da jamhuriyar niger domin yau watan biyu ba ko flashing na wutar lantarki nagodn.

 31. maulana sheik dahiru usman bauchi allah yasakama da alheri akan namijin kokarinda kayi wajen neman sasanci tsakanin gwabnati da jamaatu ahlussunna lidaawati waljihad

 32. Radio jamus ku gayawa gomnan plato cewa tunda an bincike musulmai,sai kuma a binciki wanda ba musulmai ba,in har gaskiya za’ayi.

 33. Aslm Alkm bayan dubun gaisuwa mai yawa tare da fatan alkhairi ga dukkan ma’aikatan dw. Don Allah inaso kubani dama domin inyi kira ga masu fidda sakamako jarabawar NECO a nigeria dasu yi adalci wajen fidda sakamako. Domin shekara uku kenan A baya ba’a samun sakamako mai kyau, wanda hakan yasa zaman banza yayi yawa a kasar. Daga muhammad zaharaddeen yakubu. Bauchi, Nigeria

 34. Assalm jama ar dw da fatan ansha ruwa lafiya bahaushe yaye gaskiya dayake cewa kowa yakwana lafiya shi yaso israila kidinga sanin wadanda zaki dinga tara fada badai irinsu iran ba domin nagaba yayi gaba nabaya se labari sako daga yusif z y

 35. DW agaskiya kun can-canji yabo da jinJina, bisaga yadda kuke wayar mana dakai , gamida nishadantar damu tomu babu abunda zamuce muku sai dai son barka.

 36. Assalamu alaikum gidan redion DW, agaskiya kun can-canci ayaba muku, bisaga yadda kuke wayar mana dakai, gami da nisha dantar damu , to ba abunda zamu ce muku sai dai son barka. Allah ya albarkaci wannan kafata DW . Daga mai suraronku Bappah Haruna Daabah Habaju Bajoga.

 37. Dw ina yiwa daukacimma’akatanku barka dawar haka, sannan kuwa ina kira ga hukumomin kasata Nigeria dasu taimaka sujaramana hanyoyin kasarmu, domin rage yawan hadarurruka akasarmu Nigeria.

 38. Don ALLAH Kubani tarihin tsoffin ma’aikatanku Abba Bashir mai filin Amsoshin takardunku da Idrisu Isah Abbas wakilinku na Amurka a {washinton}shinwai don ALLAH yanzu suna ina?.

 39. Assalamu Alaikum sashin hausa na radiyon jama’a i.e(deutchwelle) ina matukar jin dadin shirye-shiryen ku, domin kuwa tun can ku na zaba a na daya wajen gamsarda masu sauraro, ALLAH ya taimaka kuma yayi mana jagora baki daya. Kuma dan ALLAH ina so in san watan haihuwata ta boko domin mahaifiya ta tace min 19 ga watan ramadan na 1979. To wace wata ce da rana a bokonce. Wasalam kuhuta lafiya.

 40. Mai zakaji abin mamaki a kasata Najeriya saboda zargin cin hanci da rashawa, ka duba irin takaddamar dake faruwa tsakanin shugaban hukumarà fansho Abdulrashid Maina da sanatocin Najeriya, wadda wannan abin kunya ne gasketswww.bbm.com

 41. Assalamu alaikum Radio Dw, sunana Nabeel mahaifina tsohon ma’aikacinku ne, ina mai yi muku fatan alkhairi, don Allah inaso ku bani number reporter dinku dake Ghana wato Muhd Jibrin Sise, na gode, Allah ya taimaki Radio DW, Allah ya taimaki kasar Nigeria, ku huta lafiya.

 42. Haba yan majalassar dokoki data zartarwa na yanki arewacin nageriya wai ashe kunfi son kudi da fati bisaga talakkawanku shiyasa kukayi shiu anata yiwa talakkawa kisan kiyashi a arewacin nageriya kowanenku yakasa fitowa yayi magana to karkumanta akwai zabe mai zuwa kuga abinda zai faru Allah yaimuna ranmu da lafiya ameen

 43. bayan gaisuwa da fatan kuna lafiya, na rubuta wan nan wasika wa filin amsoshin takardun ku ne. Kuma ga tambayata kamar haka. Shin meyasa jihar kadunan najeriya basuda sarki? Nagode

 44. Shin gwamnoni 7 dinnan da suke cewa, suna so su kwato yancin arewa. In da gaskiya suke, me ya sa basu zabi atiku a primaries 2011 ba? Ko kuma su bar PDP su zo su goyi bayan Buhari a APC. Su dai kawai aljihnsu suka sani, ba talakawa da zaman lafiya ba. Allah ka raba mu da azaluman G7 din nan.

 45. Ya kama talakawan nigeria su farka daga barcin da suke,suyi amfani da kuri’arsu wajen zabar shugabanni na gari zaben 2015 don samun zaman lafiya da bukasar arziki

 46. Asslm DW ku gayawa Goodluck mu talakawan Arewa bama bukatar akara sawa wata jaha dokar tabaci.Don mungane wani salone na kara kashemu, kuma ahanamu zaben wanda mukeso.kuma muna rokon Allah ya murkushe mana masu haddasa mana wannan tashin
  hankali,Amin.Daga
  Mustafa Zaria

 47. Gaskiya jaharmu ta kebbi muna rokon Allah yabamu shuwagabanni masu jin tausayin talaka,don gaskiya wannan mulkin gwamnna sa idu nasamu dakingari mu yan kebbi ya ishemu,mu rokonmu Allah yabamu shugaba na gari,yabamu zaman lafiya acikin wannan kasa tamu najeriya,Allah yakaremu da wannan ciwo na Ebola ameen

 48. Assalamu alaikum gaisauwa da fatan alkhairi zowa ga ma`aikatan [[dwhausa]] a gaskiya kuna kayatar damu mutuka gaya. Nidai tsakanina daku sai hamdala Daga Adamu Aliyu Ngulde Jihar Borno 08032135939, 09091513042, 08086447942, 97950595178.

 49. assalamu alaikum waramatullahi ta’ Ala wabarkatuhu sashin Hausa na dw hausa inason kumikamin gaisuwata ga Alh atiku abubakar da kuma doctor rabiu’ u musa kwankwaso da baba buhari don Allah suyi hakuri suhada kai sufidda dan takara daya 1asakaninsu nagode daga kanaljada

 50. DON ALLAH JAMAAN NIGERIA A KARA HAKURI ADALILIN KARA LOKACIN JABE. MU CHIGABA DA ADUA ALLAH YANUNA MANA LOKACHIN, PDP KUMA SHUREWHUWRE BAYA HANA MUTUWA DAMA HALAYAN SUNE AMMA ALLAH YAFISU HIKIMA.

  NINE ALH KACHALLA.

 51. Assalam DW Hausa, dan Allah ku dubi girman Allah ku amsa mini wannan tambaya nawa, don nasha aiko muku da tambayoyi amma bana samun amsar su. Dun Allah da gaskene Amurka tana neman gwamnan jahar mu ta Kebbi, wato Alh. Abubakar Atiku Bagudu? Idan hakane, to menene dalili?

 52. Slm dw bayan dubun gaisuwa dafatan alheri dalilin dayasa narubuto muku wannan wasika shine don ALLAH kufadawa mahukuntan kasata nigeria dasudubi halin da talakawa keciki na kuncin rayuwa da tsadar kayan masarufi da sutaimaka suyi duk maiyuwuwa domin samun sauki al’amura nagode DAGA MAISAURARENKU Suleiman Ibrahim Babatin Kauye

 53. inchi dan adan,shine yin abu batare da tsangwama ba ko tursawa daga gwaunati ba.an kirkiro ranar inchin yan adam ranar10-10-1948,da kasashe (56) dasuna(unhr)zama,uku a (palais)ta faranca,kasashe (58)aka jefa kuria,kasa (48)suka jefa kuria,kasa (2)suka ki jefa kuriar su..

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s