110 thoughts on “Nigerian video films at iNollywood”

 1. salut je suis yadjio au cameroun à Meiganga et j”ai un discothéque et que l’ai besoin d”accheter20 film et comment pouvez -* vous me livrer et vos condition de vente et le prix.

 2. pls i have a question. knowing that most hausa people are or used to be fans of bollywood, there was an indian song i used to know as a child. i can only remember we call it ho ti ho cos there was a song that goes as such. it was acted by the late nirupa roy when she was much younger. can some one pls be kind enough to let me know the name of that movie please?

 3. WAI DAN ALLAH YAN WASA HAUSA YAUSHE ZAKU DAINA GURBETA TARBIYAR MATASA A NIGERRIA DA SAURAN KASHEN HAUSA? YAKAMATA KUANI CEWA ALLAH YA LAANCI MAI NUNATSIRAIC A FILI DAN HAKA SAKONA GA YAN NIGERIA DA GWAMNATIY BAKI DAYANMU MUHADA KARFI DAKARFE MUYAKI WADANNAN YAN TAADDAR IN ALLAH YAYARDA ZAMUYI NASARA
  SAKO DAGA ANAS AUWAL M UMMAR ZARIA (NAGARTA) MAZAUNI A SUDAN

  1. saboda Allah ku daina wannan karuwanci kuna boyewa da sana’a, yanzu ace duk a cikin sana’ar da ke duniya ke diya mace bakiga wacce zakiyiba sai film, cudanya da maza? A ce kuma sana’a? Its unfair saboda nake kira gareku kuji tsoron Allah ku koma ga iyayenku.

   1. Wannan gaskiya ne Suyama, domin duk iyayen kirki baza su taba bari ‘ya’yayen su su dinga irin wannan sana’a ba….
    Saboda haka ni a nawa ganin mafiya yawan su bada izinin iyayen su suke shiga wannan harka ba…
    infact, was ma basu da asali!
    kawai dai Allah shine masanin komai amma gaskiya wannan ba sana’a ce da ta dace da mata ba.
    Allah yasa mu dace

 4. kowanne directors da producers dake bata tarbiyan yan mata, dakuma sauran yara matasa, da koyamusu halaye marsa kyau.in bai tuba ba zaici ubansa ranan gobe kiyama.

 5. hello every body can we leave in peace coz the world is totaly has changed and i hpoe this change will be real good change to every body peace i am out….

 6. to kasashenmu na afica kun gunga yadda guguwar chanji tana kadawa a wasu ka sahenmu na africa to shuwa gabannimu kuyi hattara, kuwa talakawanku adalci, tun da kan mage yawaye. lawal muazu sikwila daura mazaunin spain

 7. Hello nigerians we are in march 2011 now, So we have 2 think of a person dat we and our grandsons will benefit not a person dat only we will benefit. ALLAH YAYI MANA TAIMAKO AMEEN NURA LAWAL FUNTUA

 8. Salam. dan Allah Iyantama ka dawo domin kai mana sabon shirin Hausa mai ma’ana ga alumma domin kai kadai ka ke yin fim ba rayeraye aciki da nuna tsiraici ga yara da matasa. wassalam.Dan Kano Mai aiki aAbuja.

 9. salam. dan Allah ‘yan Hausa fim ku daina wasannin da zai jazamaku fita daga musulunci. misali,a cikin fim da kukayi mai suna “Ga DUHU GA HASKE”. Adam Zango yana kirankansa “Arne” ko “kirista”. Wannan bai dace ga dan musulmiba. Bayan haka ku daina tozarta bayin Allah don fim ya yi armashi. Misali, a fim mai suna “DAN ALMAJIRI” Kuna nunawa abokan zamanmu cewa Almajiri ba shi da amana, mugune, kuma mara alkawari. Allah yasa mugane amin. wassalam.

 10. Don Allah directochi ku daina yin fina finanku har zuwa kashi na hudu gaskiya baiyiba,domin masu kallo suna gajiya. Iyaka kuyi shi PART 1 & 2 kawai gaskiya zaifi shawa

 11. Ina jin jina ma manyan jaruman filn din hausa irin su Ali nuhu Zainab indomie Adam a zango fati k k Nafisa Abdullahi Rabi ‘u rikadawa kabir na kwango da sauran fitattun jarumai. dan irin gudun mawar da suke ba harshen hausa da kuma hausa da ma Nigeria baki daya Allah ya kara basira ya kuma basu ikon yi ameen

 12. Jama’a wallahi aji tsoron Allah kar son duniya ya hana mu fadan gaskiya. Shirin film ya gurbata tarbiyan mutane da yawa dafatan yan film dasurage shigan banxa.dasauransu a cikin film. ALLAH Yasa mu gane. Ameen

  1. a gaskiya shirin hausa yana burge ni kuma ina mika gaisuwana ga gwana yena kaman su ali nuhu nafisa abdullah maryam moh’d (malika) da nazifi asnaniq daga karshe kuma wlhy inda hali ina so inci maryam diyana wato (rahama hassan) nine dini bagiyo bauchi

 13. film din hausa fadakarwace amma wasu suna daukar dabiar ciki suna amfani da ita suna ganin kamar abin kirkine,kuma koku yan hausan kudungasa tsoron allah a ranku

 14. Slm hausa movies hakikanin gaskiya fina fina 2012 to 2013.sun hadu matuka.musamma kamaryanda suka hadu da kwarar run darectors kamar Ali gumza aminu saira falalu a dorayi.ds.da kuma mawakan zamani kamar tauraro nura m inuwa da umar m sharif.nida fatana allah hadani da wayan mawaka ko zan koya daga gare su.amma kuma a wani lbr na nura m inuwa.yace baida maigd ko yaro.to wata kila nizan iya zama yaronsa har sai nasami abinda nake fatar in samu.

 15. Abinda yan fim din hausa sukeyi suna fakewa da shi wai sanaa sukeyi, abin yafi karfin sanaa yanzu yakoma lalata yayan jamaa, to yanzun abin ma yafi karfin wadannan abin bakin ciki yanzun fim din da sukeyi inbanda sabon allah basuyin komai da shirka a fili. Allah yasa ku gane abinda sukeyi amin.

 16. nidai nakasance iyayena tallakawa sakamakon haka babana ya kamuda rashin lafiya kuma nine first born a gidanmu shiyasa nake neman hanyan dazanyi na rufamana asiri dakuma yiwa babana magani. Sonakeyi nasamu hanyan dazanyi nasamu na fara wasan hausa tinda na iya rera waka da kuma rubuta labarai masu ma,ana da gamsarwa duk wanda yaga zai iya taimakamin ko zata iya taimakamin toga number na 07030051586

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s