30th Anniversary of VOA Hausa Service

Two weeks ago, Voice of America’s (VOA) Hausa Service celebrated its 30th anniversary at the agency’s headquarters in Washington, D.C. The VOA Hausa Service reaches over 20 million people on shortwave, medium wave and affiliate stations in Nigeria, Niger, Cameroon and Ghana. In Nigeria alone, VOA Hausa enjoys a weekly audience of over 47 percent. Its programs are also available on the Internet at www.VOANews.com/Hausa.

Read about this anniversary in Hausa:

Sashen Hausa Na Muryar Amurka Yana Bukukuwan Cika Shekaru 30

29 thoughts on “30th Anniversary of VOA Hausa Service”

 1. sunana Aminu muhammad Awwal ina tayaku Murnar Cika shekara Shekara Talatin da fara shirye-shiryen hAUSA.Da fatan Allah, ya kara Muku Hikima da Kokarin samo sababbin Shirye masu maana.

 2. A Gaskiya; ina yaba maku akan harkokin Siyasa, Lafiya, Harkokin gona, da al-amurar yau da kunlun. Kuci gaba da yin haka Allah ya yi mu jagora, AMIN. bissalm.

 3. Allah ya kara muku hakuri,juriya da hazaka wajen ilmartarwa,fadakarwa,nishadantarwa,wa’azantarwa da wayar da kai da kuke wa al’umma, amin

 4. Jama’ar Arewa lokaci yaya da zamu falka, wannan lokacin mu ne yan’arewa karda mu bari wani ya yi mamu kaka gida a wajen zaben shugaban kasa wai don yana bisa milki.

 5. muryan shashin hausa na america ina tayaku cikan shaikaru 30 da fara shiryeshirye a sashi hausa. Allah ya ba ikon fadan gaskiya.

 6. Kodayake nazo a makare, amma ban makara ba da in maku jinjina da tayaku murnan cika shekara talatin da fara gudanar da shiryeshiryen sahen hausa a radiyon muryan Amurka, VOA. Allah ya kara maku hikima da basira, amin.

 7. Multiplayer versions is more exciting as in this, you’ll be able to team up or even contend with other participants to defeat the enemies. Port forwarding lets you specify which ports the game needs to perform at it’s best.
  People are now looking to be able to connect to things like their vehicles through their smart phones, and now Buick has announced the release of
  their new e – Assist Fuel Effeciency smartphone games.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s