Makarantar Aikin Jarida ta BBC

BBC Hausa Service offers a new online course on journalism in Hausa. Here are some of the topics:

All these topics are explained in Hausa in short articles, using examples and video clips.

All of you Hausa speakers, this is a good way to learn more about radio journalism.

51 thoughts on “Makarantar Aikin Jarida ta BBC”

 1. Ina so in shiga makarantar koyon jarida na BBC HAUSA. Ina kuma so indinga samun labarai akai akai a akwatin imel dina. Nagode.
  David K. Egbele, Anguwar Ada-George, a PORTHARCOURT jihar Rivers, Nigeria.

 2. arayuwa babu abinda yafi aikin jarida dadi,kasancewar idan kana sauraren yadda suke rera labaransu saikaji abin bazai misaltuba,amma saidaib kash anya yan uwana zasubarni nayi aikin jarida?

 3. Salam ! Inna jin dadin sauraren ku akai akai, wannan nema yasa nake sha awar irin aikin naku, koza ku iya bani dama in yi aiki da ku? (na kanmala karatuna na gaba da sakandare) ku huta lafiya.

 4. An haifeni a garin Katsinan Najeriya a shekarar 1984.
  Na yi karatun Firamare a garin kaitar jahar Katsina, daga nan na wuce zuwa makarantar sakandire a Jahar Baucin Najeriya inda na shekara uku daga nan na koma garin Musawar Jahar Katsina inda na kammala karatun sakandire. Daga nan naci gaba da karatuna a Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta Jahar Sakkwaton Najeriya. Na kammala karatun digirin farko a inda na nazarci harshen Hausa (BA Hausa).
  Ina son shiga makarantar koyon aikin Jarida ta BBC don koyon aikin Jarida.

 5. Ra’ayi daya gari bamban. AISHA SHU’AIB koya zamu bullo ma wanna al’amari. Ga i-mel na don mu san yadda zamu bullo ma lamarin.

 6. Assalam..bbc hausa,wai har yanzu ba a bazabi mataimakin sugaban kasar Nigeria bane don Allah munaso idan anzabo kuyi firadashi shima muji irin alkawarin dazai dauka saboda ance halin mutun sai Allah, to Allah dai yajikan Umaru Musa Y’ar adua ameen, mukuma Allah yasamucika da imani ameen, daga masoyinku wanda akulin yana taredaku AMINU ABUBAKAR KADUNA!!

 7. Ina jindadin shire shiren ina son ku dinga turo mini labarai ku na kullun allah ya tai makeku ya karamuku farinji. naku aliyu madawaki sokoto mass communication

 8. Ass alaikum agaskiya muna jin dadin labaranku kuma muna fatan Allah ya taimakamaku m usamam maika tanku gaba dayan su. Daga masoyinku hamza ahmed rufai.08034140516

 9. Assalamu alaikum ina son nimanayi aikin jarida sabo da suna barge ni shine yasani nake son aikin gashi sun iya to nima so allah yabamu sa ‘a amin sako daga mustapha kabo

 10. Slm zuwa ga bbc hausa wato sunana ibrahim abdullahi an haifeni a garin misau jihar bauchi wato yanzu nayi pramary a misau scandry misau daga nan sai nawuce kolejin nazarin shari.a da addinin musulunci dake garin misau nayi diploma a kan mass communication daga nan sai na wuce zuwa jami,ar bayaro kano domin samun degree na farko kuma na gama ina part time a wata communiny rediyo a misau sai kuma b,atv suma muna aiki tare dasu domin jin karin bayani 08068953929 ?@ kuma ina gaida mansur liman alhaji jourkul bali da aminu abdullkadir ahmed abba abdullahi suwaiba ahmed aishatu musa sulaiman ibrahim katsina muh,d abba jimeh saleh isah sanusi

 11. assalamu alaikum. ma’aikatan BBC ina yi muku gaisuwa ta musaman, tare da godiya Mai rinyawa . Nina ina son aikin jarida matuka kuma zanso kubani shawara Adanagene!! da hayoyin da zanbi wajen yar jarida. Allah yada mudace amin summa amiin

 12. gaskiya muna jin dadin yadda kuke gabatar da shirye shiryen Ku musammam ma yadda kuke yiwa harshen Hausa hidima wajen kula da fassara da yin daidai tacciyar Hausa fiye da sauren kafafe dasuke lalata Hausa ta hanyar yin gwaranci ko cika turanci da makamantansu. sannan wajen yadda kuke shirye shiryen da suka Shafi al’umar mu ta Hausa/Fulani.

 13. Ina matukar jin dadin shirye-shiryen ku, musamman yadda kuke tsakulo bayanai masu asali, Wanda babu karya a cikin su. A karshe Ina muku fatan alkhairi. zanso Ku rika turamin Darusa Wanda suka shafi yadda zan zama Cikakken Dan Jarida. domain Kuwa ci nake karantawa A Jami’a.

 14. ASLM ALKM. GASKIYA IDAN DA HALI INA SO KU SANYA NI CIKIN MAKARANTAR KOYON AIKIN JARIDA. NI YANZU HAKA NA NAXARCI HARSHEN TURANCI A N.C.E NA KUMA YANZU HAKA INA AJIN KARSHE A JAMIAR JIHAR BAUCHI INA NAZARTAR HARSHEN HAUSA( B.A). KUMA NA SHAFE SAMA DA SHEKARU 10 INA AIKIN TAIMAKAWA A RADION BRC AXARE BAUCHI. KUMA INA JIN HARSUNAN FULATANCI TURANCI LARABCI DA HAUSA 08062858261.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s