New blog: Karin magana

Today I have launched Karin magana, a collection of proverbs in Hausa. Just like Hausa Online, it is a weblog and will be updated whenever I have some time left. In some cases, I will add a translation or some information on how these proverbs are used, but in most case they will be presented “as is” without any further comments.  However, readers are welcome to add their comments to the proverbs: possible uses, translations and any other interesting facts.

With time, I hope that Karin magana will become another Hausa online resource which both Hausa speakers and learners will find helpful. Have a look, tell me how you like it and what could be improved.

34 thoughts on “New blog: Karin magana”

 1. Here are some other karin magana. Some of them may need grammatical fixing. I am fluent in hausa, but I have never had the chance to learn writing the language.

  – Dokin mai baki yafi gudu
  – Faduwa ta zo dai dai da zama
  – Ko yanzu kasuwa tawatse dan koli yaci riba
  – Da tsohuwar zuma ake magani
  – Samu yafi iyawa
  – Kama da wane ba wane ba
  – gani yafi ji –OR– gani yakori ji
  – Wanda baiji bari zai ji hoho
  – sanin hanya yahi sabko

  1. Madalla da wadannan karorin Magana. Amma akwai wasu ‘yan gyare-gyare game da zubin rubutun ko qa’idarsa kamar “Dokin… yafi” ya kamata ya zama “ya fi”. Sannan “Ko yanzu kasuwa… tawatse” ya kamata ya zama “Ta waste” haka nan “Samu yafi…” “ya fi” ya kamata. “Wanda baiji…” a maimakon haka “bai ji” da sauransu. Na gode.

 2. karim magana fasaha tare da azanci na malan bahaushe kuma yasamo asaline tun iyaye dakakani karin magana nada tasiri wajan nuna fasaha da azanci namalan bahaushe misali.1 ANABIKIN DUNIYA AKAN NAKIYAMA 2.YAU DAGOBE SAI ALLAH 3.SAN MASO WANI KOSHIN WAHALA 4.IDAN KANACINKASA KAKIYAYI TASHURI 5 YAU DA GOBE TAFI KAR FIN WASA D.S

 3. Hikimar malam bahaushe ta sa shi fito da magana mai harshen damo, ta hanyar karin magana ne malam bahaushe zai iya fadin albarkacin bakinsa, ya nuni ga wanda yake nufi, amma wannan nune ba na dan yatsa ba. Bausawa kan ce kowa yayi zagi a kasuwa yasan ko da yake. Hikimar magana ta tattara a kan magana ne ta bawa mawakan hausa damar fadin magana mai taci ga duk wanda suka nufa ba tare da ta jayo masu wata madokalaba.

 4. Gaskiya naji dadin wannan shafin dun ban san da shi ba se yau,dun haka nima zan dunga samo nawa karin magana me ma’ana in dinga turawa dun ya amfani mutani.Na gode

 5. Abun da kamar wuya wai gurguwa da aure nesa…
  A zuba zuwa mugani in tusa na hura wuta…
  Duk wanda yace wutar kara ta kwana to shima baiyi barci ba..
  Duk dan da yace uwar sa bata barci to shima bazaiyi ba………….
  Tun kafin ayi uwar mai sabulu balbela take da farinta
  .

 6. Dullalin wada shiyasan kudin jariri.
  Ayi yafi ba aiba wai yar kazama tayi tsarki da kunu.
  Komai rikar kadangare bazai zama dan kada ba.
  Aje agani maganin mai karya.
  Duk wand zashi jibi sai yabi tagobe.

 7. Assalaam alaikum ya yan uwa!Inaa jin dadin wa’anan karin magana.Saboda inaa kan koyo.Amma inda hali ina so kuzan aikowa tare da ma’anonin karin magana.Na goode.

 8. Am happy we have such site to improve ourselves and our children to improve on their ability to learn more and improve over time
  Kadangare bakin tulu

 9. Hakika abune mai matukar mahimmanci mutane sufahimci karin magan, dan da wannan ne iyaye da kakanni suke fadakar da mutane wajen umartarsu da su aikata kaza subar kaza, a al‘adar HAUSA, dan haka yan uwa duk wanda ya san wani abu danganeda HAUSA PROVERVE, to ya sanar da mutane, kuma idan kafadi naka karin maganar idan kaga mutane baza sufahimta sosaiba, matukar kana da sani akai kadanyi bayani,

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s