RFI Hausa Launches New Website

The following information was sent to me as a comment to one of my earlier posts:

Radio France Internationale has launched a new web site for its Hausa service.

The new site http://www.hausa.rfi.fr is designed to provide its millions of listeners worldwide with latest updates on events and developments around the world. We are also happy to present dramatic improvements in online navigation around our in-depth analysis and special coverage of regional issues as well, as accessibility to Rfi’s vast array of online resources.

With an eye-catching design integrated in RFI’s rich colours, the new site grants visitors instant access to a continual stream of International News, Magazine Programmes, Special Dossiers and broadcast archives, all in Hausa language. The online visitor has immediate access to the web site’s major topic areas that allow browsing and searching through information about Nigeria, Niger Republic, France and all other parts of world.

As part of the Rfi global network; Rfi Hausa has links to our numerous language sites providing Music, News, Weather and Language Lessons produced by one of the world’s largest radio stations. Join the global community keeping in touch through Radio France Internationale. Log on to Rfi Hausa and stay informed.

For further information please contact:

Rfi Hausa
VON Broadcasting House, Cardinal Okogie Way
Ikoyi – Lagos, Nigeria
+234-1-7401456 / +2347030177358
hausa.rficontact@gmail.com

http://www.hausa.rfi.fr
http://www.facebook.com/rfi.hausa
http://www.twitter.com/RFI_hausa

75 thoughts on “RFI Hausa Launches New Website”

 1. salamu alekum rfi hausa barkanku da warhaka inafata kunanan lafia kamar yanda nake lafia nadade ina neman hanyan aikomuku sako bansametaba sai yaou ,kufuta lafia daga maisauraronku issa Goni ousman dan maine soroa Niger mazauni tripoli libya p o Box 2251 Tle 00218925969140 salam ,

 2. ina matukar jin dadin ganin yadda muka samu damar aika da sakonninmu don cigaban al’ummar kasar nan tamu baki wato nigeria, musanman matasa da rayuwarsu da kuma makomar matasanmu a wannan yanayi da muke ciki

  Auwal muhammed danlarabawa
  sansanin mari youth assembly
  kano,08060257925

 3. Assalamu alaykum, ina so ku taimaka ku tambayi gwamnan jihar Niger cewa ya ya alkawalin yin hanyar Lapai-Gulu da ya ce zai yi, a lokacin ‘budget speech’ din da ya yi a January, 2010? Ko dai ya manta da cewa Allah zai tambaye shi game da alkawuran da ya yi ?

 4. Ina tayaku murnar bude wannan shafin,don biyan bukatun masu sauraronku.Allah ya taimakemu baki daya Amin.Daukigari,Tsafe Gusau.Zamfara

 5. RFI hausa a gaskiya ni da abokai na bamu da gidan radio kamar radio france international hausa, yaban gwani ya zama dole muna ji dadin shirye shiryen ku gaba dai gaba RFI daga HARUNA IBRAHEEM IBADAN.

 6. Daga danbaba na ummi baban zainab Alkas. a gaskiya rfi kuna kokari allah ya taimakeku akan aikin ku amin daga Danbaba na Ummi baban zainab Alkaleri Bauchi.

 7. assalamu alaikum, radio france najidadin samun adreshinku ta intanet. tayaya kuma zamu iya sauraronku naurar satlait kamar yadda muke sauraron jamus da bbc?kuhuta lafiya auwal garba bauchi nigeria.

 8. Ina fatan kuna lafiya.yakamata kurinka bada lambar waya muna kiranku .munabada ra’ayinmu lokacinda kuke labarai.kamar yadda sashin hausa na voa sukeyi.kuhuta lafiya daga maisaura renku bappanje daga kaduna nigera.

 9. Assalamu alaikum sashin hausa, na rfi, muna godiya da irin shirye shiryen da kuke gabatarwa, Allah yakara daga rediyo faransa rfi. Yakubu musa kafin malamai karamar hukumar Garko Kano Nijeriya.

 10. Aslm., ina matukar farin ciki bisa yarda kuke yada shirye_shiryanku musanman na ban garen Africa wato Nigeria kamar al’adun Hausawa.Allah yakara daukaka rfi., fiye da yadda yake yanzu Ameen.Wasalam daga Sunusi Abubakar c\o Dantsebu Kwankwaso madobi kano.

 11. Dokar kasar China ta kashe mutum akan cin-hanci bata yiyuwa. Da ya ke Mahukuntan Najeriya kuraye ne, a kwace dut kadarorin barawon da ya yi sata. Sai su je su yi tonton tsakanin su

 12. ASSALAMUA’ALAIKUM.SHASHIN HAUSA RADIYO RFI NAYI MATUKAR MURNA DA GANIN ALLAH YAKAI KU DA BUDE WANNAN SASHIN.ALLAH YAYI MAMU JAGORA AMIN.

 13. ASSALAMUA’ALAIKUM.SHASHIN HAUSA RADIYO RFI NAYI MATUKAR MURNA DA GANIN ALLAH YAKAI KU DA BUDE WANNAN SASHIN.BIRTANIYA KO NIJERIYA WAZAI DAUKI ALHAKIN MUTUWAR TURAWAN BIYU?ALLAH YAYI MAMU JAGORA AMIN.

 14. Yau ina cikin farinchikin samun daman bayyanana muku yadda nike jin dadin shirye-shiryenku, kama da ga labarai da rahotanni. Ga ku kuwa da kwararrun ma’aikata da suka sadaukar da kansu musamman don jin dadin mu masu sauraro. Hauwa kabeer itace gwarzuwata a shirinta na Mata, sai Auwal Janyau da labaransa na wasanni da dumi-duminsu, Allah(swt) ya taimakeku baki daya Allahumma ameen. Nine mai sauraronuku Umar Abubakar Consultant, Jalingo, Taraba state, Nig. phone No: 08098462661.

 15. Allah da ikonsa gidan rediyonmu ya cika shaikaru 5.Amma sai gashi an samu nasara tamkar an kwashe shaikaru 50.to wannan daukakace daga ubangiji.ina rokon allah ya ninka irin wannan nasara ku zamanto na daya a duniyar Hausawa. Inaso na kasance daga cikin abokan huldarku.madalla sai na samu sako daga gareku.

 16. Alhamd Lillah, Muna masu farin ciki da shirye-shiryen da kuke gabatarwa, safe hantsi da maraice, saidai muna rokon idan kuna fadin adireshiku ku rika fada a hankali misaln (r f i . f r ). Na gode , sai kunji daga gareni . NURA ALIYU GIMI, KARAMAR HUMAR MAKARFI KAD.

 17. Slm ina maku fatan alheri Allah ya kara maku basira da fadin gaskiya komai dacenta .Allah kuma ya bar zumunce ya bamu zaman lafiya.a nigeriya da afrika da duniya baki daya nagode,

 18. Assalamu alekum rfi ina mika muku taaziya ta ta rishin Nassidin,kuma ina sanar daku rishin yata Ammal matar kyauta annan kofa tara a Damagaram Zindar nagode daga mai sauraranku Abass Elh Sanusi Garim malam Damagaram.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s