BBC Hausa on YouTube

The Hausa service of the BBC now also has a YouTube channel: www.youtube.com/bbchausa

Here is the first video I found there:

Advertisements

179 thoughts on “BBC Hausa on YouTube”

 1. Ina mutukar farin ciki da na kasance. nadaya daga cikin wadan mutane. Badan komaiba sai don in dinga samun labarai cikin lokaci. Kuhuta lafiya.

 2. Yakamata mu yan najeria mutashi tsaye mu zabi shugaba nagari a najeria bekamataba ace koda yaushe mutun guda kemulkimu aganina mu yan arewa muzabi buhari shene zai amsomana yancin kammu nagode abubakar musa daga sokoto nigeria 08094755158

 3. Salam daga rayyanu hausawa gidan zoo kano ni a ra,ayina mutane sunatacewa mulki yadawo arewa kuma lokacin da mulkin yake hannunsu ba,abinda sukayiwa mutane saboda haka ni atunanina kawai suhak’ura su sauran ya’ntakar na arewa sudafawa general muhd buhari yakai ga gaci 6-11-2010

 4. NI DAY INA KIRA GA YAN NIGER SU SAN CEWA MU DUGA ABIN TAMBAYA NE KENAN KURIAR MU MA AMANA CE GAREMU YA KAMATA MU ZABI WANDA BAYA CUTAR YAN KASA DON YA DON MU SA NI CEWA DUK WANDA KA ZABA DUK ABIN DA YAYI KAIMA KANADA KAMISHO

  1. Albarawi said
   4/3/2011
   yan’Najeriya kumuyi kokayi muga yaya zamu zauna lafiya doni gyaran kasar mu Najeraya ina rokon ku daku bada hadin kai don a gudanar da wannan zabe lafiya.
   Allah yaba mu sa’a
   ammin summin daga Albarawi Najeraya

 5. Ina taya sashen Hausa na BBC murnar karbuwa da cigaban da ake samu na kokarin da su ke na wayar da kan al’ummar duniya akan sanin ‘yancin kai. Mai saurarenku Muhammad auwal kontagora, policy communication limited, kaduna.

 6. ASSALAMALEKUM JAMMA’N BBC.INNA JIN DADIN SHERYE SHERYEN KU SOSAI,MUSANMAN KAN AL’AMURAN YAU DA KUNLUM.ALLAH YA BARMU TARE YAKUMA KARA MAKU KARFIN GWAIWA.AMIN.

 7. Dan allah bbc ina so ku tambayi shugabbannin yan sanda cewa su wadanda suka je kwas din ASP a shekara ta 2009 ya zama banza kenan amma inde hakane to ALLAH zai yi aikinsa

 8. bbc kunaburgemu kuma munajin dadin shiryeshiryenku don haka ban da abin da zan,iya gayamugu0 sai dai in ce allah barmanaku amin nine jamilu japan dake bayan rest house numan ajahar adamawa stete

 9. Assalamu alaikum.inamai kara yabanku akan gudun mawar da kuke bayarwa musamman ga hausawa wajan sanin abubuwan dakefaruwa a duniya.ina fatan zanringa samun labarikanku ta wannan hanyoyin.wassalam

 10. Assalamu alaikum.inamai kara yabanku akan gudun mawar da kuke bayarwa musamman ga hausawa wajan sanin abubuwan dakefaruwa a duniya.ina fatan zanringa samun labarikanku ta wannan hanya.wassalam

 11. Bbc gaskiya babu abinda zamu ce mu ƴan najeriya illa godiya game da yadda kuke jajircewa wajen bankado mana barnar da shugabanninmu suke yi da dukiyar mu allah ya saka muku da alheri.

 12. wai shinn yaushe ne talakawan nigeria za su bude idanunsu su sugane wai nigeria daya ne? kuma mu bar kashe junan mu, kwanekwane dukiyan mu?, sanan mayan da su rude mu. yayan su suna kasashen waje su kuma suna abuja ko kasashen waje suna shan coffe da kuma shan tee basu damuwa suna dariya mu. mu kuma muna kuka ! don allah mu yi tunani mu yi wa kanmu jawabi
  allha yasa mu gani.

 13. A gaskiya muna marhabunda da wannan chigaba, amma fatarmu ku bamu damar saukoda dukkan vedio ko hoto kai tsaye daga babban shafinku.

 14. BBC Sallama gareku dafatan kuna lafiya dan Allah inason kusakani cikin jerin masu sauraronku dakuma inada da bukatan labaran ku masu zafi-zafi kuhuta lafiya

 15. Assalamu aliakum bbc hausa inamika gaisuwata gadukkan maaikatanko kan ilmantarwa da fadakarwar dakukewa jamaa Allah yakara temakonku amin

 16. Zuwa filin, Ra’ayi riga a gaskiya ra’ayina a game da yaki cin hanci da rashawa, wa y’annan shugabanni namu na yanzu ba zasu iyaba. Saboda su kan ba masu gaskiya bane,balle ma ace kuma su na jam’iyar PDP. Naku salisu Aliyu Lafia 08036039747 akarshe ina son kasancewa cikin mai samun labaranku da dimi-diminsu

 17. Don Allah BBC ku sami lokachi ku sharya shirin akan tshakani musilmi da kirista su gane wasu mutane akan bukatarsu suna Gwarakawukanmu bada dalili muyitayin fada bariba sai Asara daukar rayukan mutane kuma kugaiyato manyan mallaman adinin don su fadawa mutane Ba haka fadan adini yake ba waslam kuwuta lafiya.

 18. Rikice rikice da ake fama dasu musaman a arewacin Najeria.ba komai bane illa siyasa.yan tsirarun kabilu ne kawai suke tada jijiyan wuya wanda suke ganin an dane su.ganin cewa adinin su ba daye take da ayinihin babar kabilar ta arewa ba.shi ya sa suka maya da shi na adini. ga majalisar taraiya ga na jiha ama duk basu yi amfani da su ba suna ganin tada hankali da suna adini shi zai sa su cin ma burin su.talakawan ake zugawa su fada wa yan uwansu talakawa da fada.to shuwagabnin Najeria kuyi tunan.

 19. Gaisuwa ga duk ma’aikatan bbc hausa a kullum muna sauraronku kuma muna jin dadin shirye shiryen ku ubangiji allah yakara taimaka muku.

 20. ASSALA MUA ALAIKUM …………Nidai inason bbchausa you tube ne sabo da ni daman am abocin sauraren radio sune kuma sai gasauki inda za adinga fada ina gani kaga ko bakaramin dadi zanjiba …………………..kuma fatana anan shine fatan alkhairi da duk wani mai.aiki a.bbcworlrd news dakuma dukwanda yake saura.ranta dama wanda baiyi shima Allah yabashi damar sauranta amin summa ami NINE NAKU LAWAL ABDULLAHI MATAZU L.G KATSINA STATE

 21. Ina fatan zakusani acikin masa sararenku kuma infata zakurinka saman labarai da dumi duminsu. daduk wani shiri nasiyar duniya.da sauransu.

 22. assalamu alaikum dafatan kuna lafiya.inaso inzamtu daya daga cikin mai sauranku dafatan zakusa sunana ajerin masu sauraran ku.wassalam kuhuta lafiya.daga gyallesu zaria nigeria.

 23. ass.alaikum yan uwa musulmi ina yimana fatan alhairi dakuma jaje akan karin kudin man fetur da aka samu.allah ya xaba mana shugaba nagari nan gaba ameen:daga:08033756569

 24. To yan nigeria bakin cin indomie da sabulu ga yadda kwadai yakaimu, kuma sai munhadu 2015 lokacin da za’a kawo mamu wani abun da kuma kudade mumanta da duk wata wahala da mukashi, Allah yakaimu lokacin ameen.

 25. Mu zauna mugani abun daya faru a jihar Niger daga zangazanga ya juya ya zama tashin hankali, har ya kai inda aka kone wa jama’a gidaje da shaguna, ina zamu a wannan kasa mu, muna kira ga kungiya kwadigo da gamnati a koma kan taiburi domin samu zaman lafiya. Garba B John

 26. Gaisuwa da fatankuna lafiya ,nima inaso kuyimani yadda kukema mai saurarenku aharshen hausa nagode ina saurarenku muhuta lafiya

 27. A number of times, readers of Hausa Online have written comments to posts which were really email messages to Radio Deutsche Welle, BBC, Voice of America etc., thinking that this is their website. Once again I would like to clarify again that this weblog is not linked to Deutsche Welle or any other radio station that has a Hausa service, even if I have referred to their broadcasts or websites in some of my posts. This is a private weblog, which is all about learning Hausa (and other less commonly taught languages) using the Internet.
  If you want to contact the Hausa Service of Radio Deutsche Welle or some other radio station, please send an email directly to their email address. Thanks.

Comments are closed.