BBC Hausa: Children’s life in Niger

Children’s life in Niger is difficult, due to scarcity of food. Watch what the 10 year old girl Djamila has to tell about it:

Advertisements

50 thoughts on “BBC Hausa: Children’s life in Niger”

  1. ni sani yusuf daura/ tabarbaje ina mutukar farin ciki akan irin wasanninku kuma allah ya taimaka ya bada sa a amin summa amin kuma dafatan zakuyi farin ciki da shigowata wannan fili naku.nine naku sani yusuf daura/tabarbaje daga saudiya+00966599298212+00966502614979

  2. Yan Nigeria yakamata ku dena kawo maganar cewa araba nigeria saboda matsa lar bata raba qasa bace matsa lar tana nan ga shuwa ga ban ninku,Malam Almansour daga cairo egypt,

  3. Allah kaine Allah Allah ubangijin talikai wanda ba ahaifeshiba kuma bai haifaba ubangiji sarki mai duniya da lahira mai samai da kassai mai dukkan komai maikautada kari inya baka ba ubandaya isaya kawce to yah Allah kamana magani suwa gabaninmu amin

  4. Allah kashir yarmana da suwagabannimu na Nigeria amin idankuma bamasu shiryuwa bane yah Allah katarwatsasu kamar yandakake tarwatsa jirgin sama idan tatashi hatsari asararin samaniya na annabi yace amin

  5. Allah mai rahama maijin kai Allah gafururahim kaine gatan kowa Allah maijin rokonbayinsa Allah masani kuma Allah gafurin rahim Allah mai iko kankowa da komai yah ubangiji gamugareka kashirya damu kantafarkin gaskiya kuma kadukirayuwarmu akagaskiya kakuma tadamu akan gaskiya Allah gatankowa Allah kamana mai kaw Amin

  6. Allah ubangiji sarki mai tsarki wanda baya barci kuma bajinyunwa kuma masani kankomai kai wallahi Allah kaine Allah wanda yadaidaita akan al alshinsa masani

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s